-
An Kai Wa Sojojin Faransa Hari A Mali
Jul 01, 2018 10:35Rahotannin dake cin karo da juna Mali, na cewa an kai wa sojojin Faransa hari a yankin Gao a tsakiyar kasar daga arewaci.
-
A Yau Ne Shugabannin Afrika Ke Gudanar Da Zama Karo Na 31 A Kasar Mauritaniya
Jul 01, 2018 08:44A yau ne Shugabannin kasashen kungiyar tarayyar Afrika za su fara gudanar da zamansu a birnin Nuakshot na kasar Mauritania, domin tattauna muhimman batutuwa da suka shafi kasashen nahiyar.
-
Sudan Ta Kudu: Bangarorin Da Ke Rikici Sun Keta Yarjejeniyar Dakatar Da Bude Wuta
Jul 01, 2018 08:26Bangarorin da ke rikci da juna a kasar Sudan ta kudu sun zargi junasu da keta yarjejeniyar dakatar da bude wuta da suka cimmawa 'yan kwanakin da suka gabata.
-
Maroco Ta Mayar Da Alakar Diplomasiyarta Da Cuba
Jun 30, 2018 14:36Bayan kwashe shekaru 38, kasar Maroco ta mayar da alakar Diplomasiyarta da kasar Cuba
-
Libiya Ta Zarki Wasu Kasashe Da Kokarin Jibke Sojoji A Cikin Kasar
Jun 30, 2018 14:35Kakakin Sojojin Libiya ya zarki wasu kasashen turai da kokarin tura sojojinsu cikin kasar da nufin yaki da kwararen bakin haure.
-
Moroko: An Kama Masu Zanga-zanga Da Dama
Jun 30, 2018 06:36Kamfanin dillancin labarun Faransa ya nakalto cewa; An kame mutane da dama masu Zanga-zanga a kauyen Bokidh da ke kusa da birnin al-Hsaimah bayan taho mu gama da jami'an tsaro.
-
Libya: Halifa Haftar Ya YI Gargadi Akan Tura Sojojin Waje Zuwa Yankin Kudancin Kasar
Jun 30, 2018 06:34Kamfanin dillancin labarun (AFP) ya ambato kwamandan sojojin Libya Janar Halifa Haftar yana cewa; Fakewa da batun fada da 'yan ci-rani ba zai zama dalilin aikewa da sojojin kasashen waje zuwa kudancin kasar ba
-
Buhari: Wajibi Ne Kasashen Afirka Su Hada Kai Wajen Yakar Abokan Gabansu Na Bai Daya
Jun 30, 2018 01:23Shugaba Muhammadu Buhari na Nijeriya ya kirayi kasashen Yammacin Afirka da su hada karfi da karfe wajen yakar abin da ya kira 'makiyan da aka tarayya kansu a yankin.
-
Kasashen Arewacin Afirka Sun Ki Amincewa Da Kafa Sansanin 'Yan Gudun Hijira A Kasashensu
Jun 30, 2018 01:22Kasashen Masar, Tunusiya, Libiya, Aljeriy da kuma Moroko da suke arewacin Afirka sun ki amincewa da shawarar da wasu jami'an kasashen Turai suka bayar na samar da wani sansanin 'yan gudun hijira a kasashensu don ajiye 'yan gudun hijirar kasashen Afirka.
-
Najeriya : Buhari Ya Kai Ziyara Katsina Don Jajanta Bala'in Iska
Jun 29, 2018 11:29Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya isa jihar Katsina domin jajantawa wadanda bala'in guguwa da ambaliyar ruwa a jihar ya shafa.