-
Mali : An Kai Hari Shalkwatar Rundinar G5 Sahel
Jun 29, 2018 11:27Rahotanni daga Mali na cewa a kalla mutane 6 suka rasa rayukansu, a wani hari da aka kai a shelkwatar rundinar hadin gwiwa ta yaki da ta'addanci ta G5 Sahel, dake birnin Sevare a tsakiyar Mali.
-
Najeriya : Gobara Ta Kashe Mutane A Legas
Jun 29, 2018 07:15Wata gagarumar wuta da ta faro sanadiyyar hadarin tankar mai a jihar Lagos da ke kudancin Najeriya ta kone tarin motoci da turakun lantarki da ke kan kan hanyar Lagos zuwa Ibadan.
-
Rikicin Kabilanci Ya Hallaka Mutum 10 A Habasha
Jun 29, 2018 07:14Rahotani dake fitowa daga kasar Ethiopia sun tabbatar da da mutuwar mutum 10 sanadiyar rikicin kabilanci a yammacin kasar
-
Lagos: Akalla Mutane 9 Ne Suka Rasa Rayukansu A Wata Gobarar Tankar Man Fetur
Jun 29, 2018 02:16Akalla mutane 9 ne aka tabbara da mutuwarsu sanadiyar hatsarin da wata tankar man fetur tayi a hanyar Lagos zuwa Ibadan a tarayyar Nigeria, sannan wasu da dama suka ji rauni.
-
An Kashe Mutane 10 Wadanda Ake Zaton Yan Ta'adda Ne A Kasar Masar.
Jun 29, 2018 02:15Jami'an tsaro a kasar Masar sun kashe mutane 10 wadanda suke zaton yan ta'adda ne dauke da makamai.
-
Libya: Haftar Ya Bada Sanarwar Kwace Garin Durnah Daga Hannun Yan Ta'adda
Jun 29, 2018 02:14Janar Halifa Haftar mai ritaya, wanda kuma yake iko da gabacin kasar Libya ya bada sanarwan cewa dakarunsa sun kwace garin darne daga hannun yan ta'adda a yankin.
-
Masu Zanga-Zanga Sun Afka Wa Gidan Gwamnatin Jahar Plateau
Jun 28, 2018 17:35Wasu matasa sun gudanar da zanga-zangar nuna damuwa kan rikcin da ya faru a jahar Palato, inda suka nufi gidan gwamnati sun kuma farfasa kofofin gilasai da kuma lalata motocin da ke harabar gidan gwamnatin.
-
An Kashe Fararen Hula 12 A Kusa Da Kan Iyakar Kasashen Mali Da Borkina Faso.
Jun 28, 2018 07:18Wata tawagar kungiyar kare hakkin bil'adama ta majalisar dinkin duniya ta tabbatar da cewa sojojin kasar Mali sun bindige har lahira wasu fararen hula a kan iyakar kasashen Mali da Borkina faso.
-
Russia 2018 : Hankalin Afrika Ya Koma Ga Senegal
Jun 28, 2018 01:04A ci gaba da gasar cin kofin kwallon kafa na duniya da kasar Rasha ke karbar bakunci, a yanzu dai hankalin 'yan Afrika ya koma ga kasar Senegal, wacce zata buga wasansa na uku da Columbia a yau.
-
Taron Kwamitin Kudi Na Kungiyar AU A Nouakchott
Jun 28, 2018 00:53Kwamitin ministoci 15 na kungiyar tarayya Afrika, ya fara wani taronsa a Nouakchott, a ci gaba da shirye shiryen taron koli na kungiyar ta AU, karo na 31, da zai gudana daga ranakun 1 zuwa 2 na watan gobe a kasar Mauritania.