-
An Kashe Fararen Hula 32 A Tsakiyar Mali
Jun 24, 2018 11:23Rahotanni daga Mali na cewa a kalla fararen hula fulani 32 ne suka rasa rayukansu a wani hari da ake danganta wa dana mafarauta da ake kira ''Dozo'' a yankin.
-
Libiya Ta Yi Barazanar Rufe Iyakarta Da Tunisia
Jun 24, 2018 10:51Mahukuntan Libiya sun yi barazanar rufe iyakar kasar da Tunisia, muddun dai ci gaba da cin zarafin matafiyan kasar a Tunisia ya ci gaba.
-
An Karrama Sashen Hausa Na Radiyo Iran A Nijar
Jun 24, 2018 09:36Kungiyar Marubuta ta kasa a Nijar #ASAUNIL ta karrama wasu gidajen kasa da kasa dake watsa shirye shiryen Hausa da lambar yabo bisa gudun muwar da suke bayar wa wajen bunkasa harsunan #Afirka musamman harshen Hausa.
-
Rikicin Kabilanci Ya Ci Rayukan Mutane 27 A Kasar Habasha
Jun 24, 2018 08:19Kamfanin dillancin labarun Xinhua ya ambato shugaban 'yan sanda a yankin Fissheha Garedewe ne ya sanar da cewa an yi fada a tsakanin kabilun Sidama da Wolaita.
-
Burundi: An Kama Wani Jami'in Gwamnati Bisa Zargin Cin Hanci Da Rashawa
Jun 24, 2018 08:17Gwamnatin Burundi ta sanar da kame jami'in gwamnatin a tare da wasu faransawa hudu bisa tuhumar almundahana ta kudade.
-
Kamaru: Mutane 4 Sun Kwanta Dama A Yakin Masu Magana Da Ingilishi
Jun 24, 2018 08:15Wasu masu dauke da makamai ne su ka kai hari akan 'yan sanda masu sintiri a yankin na masu magana da harshen turanci ingilishi wanda ya kashe mutane 4
-
Yan Adawa A Mauritaniya Zasu Hada Kai Domin Kawo Karshen Gwamnatin Kasar
Jun 24, 2018 02:19Jam'iyyun adawa akalla 10 ne suka bayyana shirinsu na hada kai domin tunkarar zabukan 'yan Majalisun Dokokin Mauritaniya da nufin kawo karshen gwamnatin kasar.
-
Shugaban Kasar Zimbabwe Ya Tsallaka Jiriya Da Baya
Jun 23, 2018 14:32Wani abu ya fashe a yayin da shugaban kasar Zimbabwe yake gudanar da jawabi.
-
An Cabke 'Yan Ta'addar ISIS Uku A Gabashin Libiya
Jun 23, 2018 14:31Kakakin ma'aikatar tsaron garin Shahhat na gabashin Libiya ya sanar da cabke 'yan ta'addar ISIS uku.
-
'Yan Boko Haram Sun Kai Hari A Wani Kauye Na Jahar Borno
Jun 23, 2018 14:31A wani harin ta'addancin da mayakan boko haram suka kai wani kauye dake gefen birnin Maiduguri babban birnin jahar Borno dake shiyar arewa maso gabashin Najeriya kimanin mutane 11 ne suka rasa rayukansu ko kuma suka jikkata.