-
Al'ummar Masar Na Ci Gaba Da Bayyana Adawarsu Da Siyasar Al-Sisi
Jun 23, 2018 14:30Matsin tattalin arziki da al'ummar kasar Masar ke fuskanta ya sanya suna ci gaba da bayana rashin amincewarsu da siyasar shugabar kasar Al-Sisi a shafukan sada zumunta.
-
Mutane Da Dama Sun Mutu Bayann Fashewar Wani Abu A Taron Goyon Bayan Firayi Ministan Ethiopia
Jun 23, 2018 06:46Rahotanni daga kasar Ethiopia (Habasha) sun bayyana cewar mutane da dama sun mutu wasu kuma sun sami raunuka sakamakon fashewar wani abu a wajen taron gangamin goyon bayan sabon firayi ministan kasar Abiy Ahmad da dubun dubatan magoya bayansa suka halarta.
-
Sabon Rikici Mai Tsanani Ya Barke A Kasar Jamhuriyar Afirka Ta Tsakiya
Jun 23, 2018 06:44Rahotanni daga kasar Afirka ta tsakiya sun bayyana cewar wani sabon rikici mai tsanani ya barke tsakanin kungiyoyi masu dauke da makami da ba sa ga maciji da junansu a kasar.
-
Zimbabwe: Gwamnati Na Shirin Mayar Wa Turawa Da Gonakinsu
Jun 23, 2018 04:43Gwamnatin kasar Zimbabwe na shirin mayar wa turawa fararen fata da gonakinsu da tsohuwar gwamnatin Robert Mugabe ta kwace.
-
MDD: Ana Samun Cikas Wajen Ayyukan Agaji A Yankin Darfur Na Sudan
Jun 23, 2018 04:42Majalisar dinkin duniya ta nuna damuwa kan matsalolin da ake samu wajen gudanar da ayyukan agaji a yankin Darfur da ke yammacin kasar Sudan.
-
Za A Gudanar Da Zaman Tattaunawar Sulhun Sudan Ta Kudu Tsakanin Kiir Da Macher A Sudan
Jun 22, 2018 13:45Gwamnatin kasar Sudan ta sanar da cewa a mako mai zuwa din nan za a gudanar da wani sabon zagayen tattaunawar sulhun kasar Sudan ta Kudu tsakanin shugaban kasar Salva Kiir da madugun 'yan tawaye Riek Machar a birnin Khartoum, babban birnin kasar ta Sudan.
-
Bakin Haure Kimani 220 Ne Suka Halaka A Gabar Tekun A Kasar Libya
Jun 22, 2018 07:31Hukumar kula da yan gudun hijira ta Majalisar dinkin duniya ta bada sanarwan halakar bakin haure kimani 220 a gabar tekun a kasar Libya a cikin yan kwanakin da suka gabata.
-
Za'a Fara Samar Da Maganin Cutar Nakasar Kwayoyin Jini Ko Sicle Cell Anemia A Nigeria
Jun 22, 2018 07:31Hukumar binciken magunguna ta Nigeria NIPRD a takaice ta rattaba hannu kan yerjejeniyar samar da maganin Sicle Cell Anemea ko nakasan kwayoyin jini da kamfanin samar da magunguna na May & Bakers don samar da maganin cutar na cikin gida.
-
Masar Ta Jaddada Bukatar Samar Da Kasar Palasdinu Mai Cin Cikakken 'Yancin Kai
Jun 22, 2018 02:17Shugaban kasar Masar ya jaddada cewa samar da kasar Palasdinu mai cikakken 'yanci kai ita ce hanyar wanzar da zaman lafiya a Palasdinu.
-
Gwamnatin Tunusiya Ta Karyata Zargin Cewa Ana Shirya Makarkashiyar Juyin Mulki A Kasar
Jun 22, 2018 02:15Ministan tsaron Tunusiya ya bayyana cewa: Batun cewa ana shirya makarkashiyar juyin mulki a Tunusiya, kokari ne na cusa tsoro da firgita a zukatan al'ummar kasar.