-
Kungiyar IGAD Ta Bukaci Dauki Matakin Kawo Karshen Yakin Basasa A Sudan Ta Kudu
Jun 22, 2018 02:02Shugabannin kungiyar bunkasa harkar tattalin arzikin kasashen yankin gabashin Afrika {IGAD} sun bukaci sake farfado da zaman tattaunawa tsakanin gwamnatin Sudan ta Kudu da 'yan tawayen kasar.
-
Kungiyar Limaman Juma'a A Tunusiya Ta Bukaci Al'ummar Kasar Su Dakatar Da Zuwa Aikin Hajjin Bana
Jun 22, 2018 01:59Kungiyar limaman Juma'ar Tunusiya ta zargi mahukuntan Saudiyya da yin amfani da kudaden da suke samu a lokacin aikin hajji wajen daukan matakan wuce gona da iri kan al'ummun kasashen musulmi.
-
Ana Ci Gaba Da Musayar Wuta A Yankunan Da Suke Dauke Da Rijiyoyin Man Fetur A Libiya
Jun 22, 2018 01:50Kakakin rundunar sojin Libiya ya sanar da cewa: Ana ci gaba da musayar wuta tsakanin sojojin gwamnatin Libiya da gungun 'yan bindiga a yankunan da suke dauke da rijiyoyin man fetur a kasar.
-
Najeriya: An Dage Zaman Shari'ar Sheikh Zakzaky A Kaduna
Jun 21, 2018 15:40An dage zaman sauraren shari'ar Sheikh Zakzaky da aka shirya gudanarwa a yau a Kaduna sakamakon rashin halartar alkali.
-
Najeriya : 'Yan Kunar Bakin Wake Sun Raunana Mutun 15 A Borno
Jun 21, 2018 10:32Rahotanni daga jihar Borno a arewa maso gabashin Najeriya na cewa, mutane akalla 15 sne suka raunana, yayin da wasu 'yan kunar bakin wake biyu mata suka tarwasa kansa a wata barikin soji dake jihar.
-
AU Ta Yaba Da Ci Gaban Da Aka Samu Ta Fuskar Diflomatsiyya Tsakanin Habasha da Eritrea
Jun 21, 2018 09:59Shugaban Kwamitin kungiyar tarayya Afrika, Musa Faki Mahamad, ya yaba da ci gaban da aka samu a baya bayan nan a huldar diflomatsiyya tsakanin kasashen Habasha da Eritrea.
-
Najeriya: Ana Ci Gaba Da Zanga-zangar Neman Sakin Sheikh Elzakzaky
Jun 21, 2018 07:34A jiya Laraba ne Mambobin Harkar Musulunci Su ka yi Zanga-zanga a birnin Kaduna suna masu kiran da a saki jagoransu Sheikh Ibrahim Yakubu El-zakzaky
-
Najeriya : Buhari Ya Rattaba Hannu Kan Kasafin Kudin 2018
Jun 21, 2018 01:24Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya sanya hannu kan kasafin kudin kasar na shekarar 2018 a jiya Laraba, 'yan makwanni kadan bayan da majalisar dattawan kasar ta amince da shi.
-
Nijar : Hama Amadu Ya Rasa Mukaminsa Na Dan Majalisa
Jun 21, 2018 01:24Jagoran 'yan adawa na Nijar, kana shugaban jam'iyyar Moden Lumana, Hama Amadu, ya rasa mukaminsa na dan majalisar dokoki.
-
Libiya : An Kori Kwamanda, Bisa Zargin Safara Bil Adama
Jun 21, 2018 01:23Rundinar sojin ruwan Libiya, ta sanar da korar kwamandan sojin gabar ruwan lardin Zawyiya, wanda kwamitin tsaron Majalisar Dinkin Duniya, ya kakaba wa takunkumi bisa zarginsa da safarar bil adama.