-
Kamaru : An Ware Dala Milyan 22 Don Agaza Wa Jama'a A Yankin Dake Fama Da Rikici
Jun 21, 2018 01:23Gwamnatin Jamhuriya Kamaru, ta ware kudade da yawansu ya kai Bilyan 12,7 na CFA, kwatancin Dalar Amurka, Miliyan 22,7, domin agaza wa jama'a a yankin masu magana da harshen Ingilishi dake fama da rikici a kasar.
-
Mutum 10 Sun Mutu A Wurin Hakar Ma'adinai A Zambiya
Jun 20, 2018 14:28Mutane 10 ne aka tabbatar da mutuwarsu a yayinda wasu 10 kuma suka ji rauni sanadiyyar rubtawarwani wurin hakar ma'adinai a kasar Zambia a safiyar yau Laraba.
-
MDD : Yawan 'Yan Gudun Hijira A Duniya Ya Haura Miliyan 69
Jun 20, 2018 07:42Hukumar da ke kula da 'yan gudun hijira ta Majalisar Dinkin DUniya ce ta sanar da adadin 'yan gudun hijirar da ake da su a duniya
-
Ivory Coast : Ambaliyar Ruwa Ta Kashe Mutum 18
Jun 20, 2018 07:39Rahoton tashar talabijin din France 24 ya ce A cikin birnin Abidjan na sami asarar rayuka da kuma ta dukiya.
-
MDD Ta Yi Gargadi Kan Ambaliyar Ruwa A Kasar Nijer
Jun 20, 2018 01:56Ofishin Kula da Agaji na MDD dake birnin Yamai na kasar Nijer ya yi gargadi kan aukuwar ambaliyar ruwa a cikin wannan shekara da ka iya jefa rayuwar duban mutanan kasar cikin matsala.
-
Rasha 2018: Senegal Ta Doke Poland A wasan Cin Kofin Duniya
Jun 19, 2018 14:55A ci gaba da gudanar da wasannin cin kofin kwallon kafa na duniya a kasar Rasha, kungiyar wasan kwallon kafa ta kasar Senegal ta samu nasarar doke kungiyar kwallon kafa ta Poland da ci 2 - 1 a wasanda suka gudanar dazu.
-
Najeriya: Yawan Mamata A Harin Borno ya Karu
Jun 19, 2018 08:31Kamfanin dillancin labarun Faransa ya ambato majiyar tsaron Najeriya na cewa; Adadin wadanda su ka kwanta damar sanadiyyar harin da aka a garin Damboa ya kai 43.
-
Libya: An Tseratar Da 'Yan Gudun Hijira 191 Daga Nutsewa A Ruwa
Jun 19, 2018 08:28Jami'an tsaro masu kula da iyakokin ruwan kasar Libya ne su ka sanar da ceto da 'yan ci-rani daga halaka.Tashar talabijin din France 24 ta ba da labarin cewa; An ceto mutanan ne a yankuna alzawiyah da kuma yammacin birnin Tripoli
-
Gwamnatin Kongo Ta Ce Tsohon Mataimakin Shugaban Kasar Da Kotun ICC Ta Sake Yana Iya Dawowa Gida
Jun 19, 2018 01:19Gwamnatin kasar Demokradiyyar Kongo ta sanar da cewa tsohon mataimakin shugaban kasar, Jean-Pierre Bemba, da kotun duniya mai shari'ar manyan laifuffuka (ICC) ta wanke na iya komawa gida, sai dai ba ta ce ko za a hukunta shi a kasar idan ya dawo ba.
-
'Yan Adawar Masar Sun Yi Gargadi Kan Irin Matsalolin Da Karin Farashin Man Fetur Zai Janyo A Kasar
Jun 18, 2018 14:47'Yan adawa a Masar sun yi gargadi gwamnatin kasar kan irin mummunan tasirin da karin farashin man fetur zai janyo a kasar musamman kara wurga talaka cikin halin kaka-ni ka yi.