-
Rikicin Kabilanci Ya Hallaka Mutum 10 A Kudancin Ethiopia
Jun 16, 2018 14:34Shugaban ofishin sadarwa na yankunan kudancin Ethipia ya sanar da hallakar mutum 10 tare da jikkatar wasu da dama na daban sanadiyar rikicin kabilanci a kudancin kasar
-
An Gargadi HKI Kan Shiga Rikicin Yankin Darfur Na Sudan
Jun 16, 2018 14:34Jam'iya mai milki ta kasar Sudan ta gargadi yahudawan sahayuwa da samar rashin tsaron a yankin Darfur.
-
Harin Ta'addanci Ya Ci Rayukan Mutum 3 A Arewacin Kamaru
Jun 16, 2018 14:33'Yan Boko Haram sun kai harin kunar bakin wake a kusa da wata makarantar gwamnati a yankin Limani na arewacin kasar Kamaru.
-
'Yan Tawaye Sun Kai Hari Kan Cibiyoyin Man Fetir A Gabashin Libiya
Jun 16, 2018 14:33Majiyar tsaron Libiya ta sanar da mutuwar mutun 34 yayin fafatawa tsakakin 'yan tawaye da dakarun Khalifa haftar a gabashin kasar.
-
Kasar Moroko Ta Kaurace Wa Taron Taron Kawayen Saudiyya Da Suke Yakar Yemen
Jun 15, 2018 10:48Gwamnatin kasar Moroko ta sanar da cewa ba za ta halalcin taron ministocin watsa labarai na kasashen kawancen da Saudiyya take jagoranta da suke yakar al'ummar Yemen ba.
-
Wata Kotu A Masar Ta Yanke Hukuncin Kisa Kan 'Yan Kungiyar Ihwan Na Kasar
Jun 15, 2018 07:17Wata kotu a Masar ta yanke hukuncin kisa kan wasu 'yan kungiyar Ihwanul-Muslimin na kasar goma sha daya.
-
'Yan Takara 23 Zasu Fafata A Zaben Zimbabwe
Jun 14, 2018 22:36A Zimbabwe 'yan takara 23 ne suka yi rejista a takara zaben neman shugabancin kasar na ranar 30 ga watan Yuli dake tafe, ciki har da shugaban kasar mai ci Emmerson Mnangagwa.
-
Sabuwar Gwamnatin Kasar Masar Ta Yi Rantsuwar Kama Aiki
Jun 14, 2018 14:55Sabuwar gwamnatin kasar Masar karakshin Priminista Mustafa Madluli ta yi rantsuwar kama aiki a gaban shugaban kasa Abdulfatah Assisi.
-
Wasu Yan Bindiga Sun Kai Hari Kan Wata Cibiyar Adana Man Fetur A Kasar Libya
Jun 14, 2018 14:54Majiyar sojojin kasar Libya a birnin Bangazi ta bayyana cewa wasu yan ta'adda sun kai hari kan wata ma'ajiyar man fetur a gabacin kasar sannan sun bar akalla ma'ijiya guda ta kama da wuta.
-
Gwamnatin Jihar Kaduna Ta Tanaji Jami'an Tsaro Kimani 3000 Don Tabbatar Da Tsaro A Ranakun Sallah
Jun 14, 2018 14:54Gwamnatin jihar Kaduna a tarayyar Najeriya zata baza jami'an tsaro da na masu sa kai kimani 3000 a duk fadin jihar don tabbatar da an gudanar da sallah cikin zaman lafiya da jin dadi.