-
Libya: An Kai Hare-haren Kunar Bakin Wake A Garin Darnah
Jun 12, 2018 14:38Jami'in hulda da jama'a na sojan kasar Libya, Halifah al-Ubaidy ya ce; Da safiyar yau talata ne aka kai hare-haren kunar bakin waken biyu a yankin Shaiha da ke garin Darnah.
-
An Yi Gargadi Akan Karuwar Tashin Hankali Akan Iyakokin Kasashen Nijar Da Mali
Jun 12, 2018 14:37Kungiyar kasa da kasa mai sa-ido akan tashe-tashen hankula( ICG) tq yi kira da a kawo karshen rikicin da yankin Sahel ke fama da shi ta hanyar tattaunawa
-
Wata Kafar Labaran Tunusiya Ta Ce Saudiyya Na Kokarin Juyin Mulki A Kasar Ta Tunusiya
Jun 12, 2018 07:55Wata kafar watsa labaran Tunusiya ta fallasa makircin masarautar Saudiyya na kokarin sake dawo da hambararren shugaban kasar dan kama karya kan karagar shugabancin Tunusiya.
-
Kasashen Nigeriya Da Maroko Sun Nuna Damuwa Kan Matsalar Ta'addanci A Nahiyar Afrika
Jun 12, 2018 07:52Kasashen Nigeriya da Maroko sun bayyana damuwarsu kan yadda matsalar ayyukan ta'addanci take ci gaba da habaka a nahiyar Afrika.
-
Nijeriya Da Moroko Sun Sanya Hannu Kan Wasu Yarjejeniyoyi Na Kasuwanci
Jun 11, 2018 12:32Gwamnatocin Nijeriya da Moroko sun sanya hannu kan wasu yarjejeniyoyi guda uku da suka hada batun bututun shimfida bututun iskar gas da zai ba wa Nijeriya damar isar da iskar gas zuwa kasashen Yammacin Afirka har zuwa kasar Moroko da kuma Turai.
-
Mutum Guda Ya Mutu, Wasu Sun Sami Raunuka A Wani Harin Kunar Bakin Wake A Borno
Jun 11, 2018 12:32Mutum guda ya mutu kana wasu hudu kuma sun sami raunuka sakamakon wani harin kunar bakin wake da wani dan ta'adda ya kai garin Maiduguri, babban birnin jihar Borno da ke arewa maso gabashin Nijeriya a yau din nan Litinin.
-
Mahukuntan Masar Sun Zargi Wasu Mutane 28 Da Kokarin Kifar Da Gwamnatin Kasar
Jun 11, 2018 07:46Babban lauyan gwamnatin Masar mai shigar da kara ya bada labarin cewa: An zargin wasu mutane 28 da hannu a kokarin kifar da gwamnatin kasar.
-
Kira Ga Gwamnatin Sudan Kan Hanzarta Ficewa Daga Rundunar Hadin Guiwar Saudiyya
Jun 11, 2018 07:39Babban sakataren Jam'iyyar Popular Congress Party ta kasar Sudan ya jaddada yin kira ga gwamnatin Sudan kan hanzarta ficewa daga cikin rundunar hadin gwiwar Saudiyya da take yaki a kasar Yamen.
-
Harin Wuce Gona Da Irin Ya Lashe Rayukan Mutane Biyu A Wata Jami'a A Kasar Habasha
Jun 11, 2018 07:35Wasu 'yan ina ga kisa sun wurga gurneti cikin jami'ar Diyala da ke kudancin kasar Habasha lamarin da ya janyo mutuwar dalibai biyu tare da jikkata wasu shida na daban.
-
Nijar Ta Rattaba Hannu Kan Yarjejeniyar Ciniki Marar Iyaka Ta Afrika
Jun 11, 2018 01:52Jamhuriyar Nijar ta sanya hannu kan takardun kungiyar tarayyar Afrika AU na yarjejeniyar ciniki marar iyaka tsakanin kasashen nahiyar Afrika wato (AFCFTA) a takaice.