-
WHO : Annobar Ebola Bata Kai Matsayin Barazana Ga Duniya Ba
May 19, 2018 01:00Hukumar lafiya ta duniya WHO, ta ce annobar cutar Ebola data bulla a Jamhuriya Demokuraddiyar Congo, bata kai matsayin babbar barazana ga duniya ba, kasancewar ana da halin murkushe cutar ta hanyar matakan da aka dauka wandanda suka hada da allurar riga kafi.
-
Amurka Ta Zargi Kamaru Da Kisan Masu Son Ballewa Daga Kasar
May 18, 2018 13:25A ci gaba da katsa landan din da kasar Amurka ke yi a harakokin cikin gidan kasashen Afirka, Jakadan Amurka a r Kamaru ya zargi hukumomin kasar da kisan masu son ballewa daga cikin kasar
-
Rikici Ya Hallaka Mutane 15 A Burundi
May 18, 2018 13:22Kungiyar kare hakin bil-adama ta sanar da hallakar mutane 15 yayin wani rikici da ya kuno kai a lokacin yakin zaben raba gardama kan tazartan shugaba Nkurunziza.
-
Gwamnatin Libiya Ta Bukaci Kawo Karshen Kai Hare-Hare Kan Garin Darnah Na Kasar
May 18, 2018 07:25Fira ministan Libiya ya bukaci kawo karshen hare-hare da rundunar sojin kasar karkashin jagorancin Janar Khalifah Haftar ke kaddamarwa kan garin Darnar da ke gabashin kasar ta Libiya.
-
Tashin Bom Ya Ritsa Da Babban Kwamandan Rundunar Tsaron Lardin Sina Na Masar
May 18, 2018 07:24Wani bom ya tashi a kan hanyar shigewar tawagar babban kwamandan rundunar tsaro a lardin Sina ta Arewa da ke kasar Masar.
-
Najeriya: Majalisar Gwamnoni Ta Zargi NNPC Da Kara Yawan Kudaden Tallafin Makamashi
May 18, 2018 01:58Gwamnonin jihohi a tarayyar Nigeria sun bukaci a gudanar da bincike kan yadda kamfanin man fetur na kasar (NNPC) ya ke kashe kudade na tallafin makamashi da yake cikawa a makamashin da ake sayrawa a cikin gida.
-
Burundi Ta Nuna Kin Amincewa Da Hana 'Yan Kasar Mazauna Canada Kada Kuri'ar Raba Gardama
May 17, 2018 14:26Kamfanin dillancin Anatoly na kasar Turkiya ya ambato majalisar harkokin wajen kasar Canada tana sanar da hana yan asalin kasar Burundi mazaunanta, kada kuri'ar raba gardama akan zaben 2018.
-
Zanga-zangar Nuna Goyon Bayan Palasdinawa A Sudan
May 17, 2018 14:25Daliban jami'oin kasar Sudan sun gudanar da Zanga-zangar ne a bakin ginin ofishin Majalisar Dinkin Duniya a birnin Khartum a yau alhamis.
-
Sake Bullar Cutar Ebola A Jamhuriyar Dimokaradiyyar Congo Ta Janyo Damuwa
May 17, 2018 07:23Ma'aikatar lafiya a Jamhuriyar Dimokaradiyyar Congo ta bayyana tsananin damuwarta kan sake bullar cutar Ebola a kasar.
-
Rundunar Sojin Masar Ta Sanar Da Kame 'Yan Ta'adda 19 A Yankin Sina Na Kasar
May 17, 2018 07:22A wani samame da rundunar sojin Masar ta gudanar a yankin Sina na kasar ta yi nasarar cafke 'yan ta'adda 19.