Pars Today
Rasha ta ce’ Amurka ta ki amincewa da sulhun da aka a yi a tsakanin bangarorin da suke yaki da juna a kasar Sudan ta kudu, wanda kuma yake ci gaba da wanzuwa.
Kasar Morocco, ta sanar da cewa ita fa ba zata tsoma baki ba a cikin al'amuran cikin gidan makobciyar Aljeriya ba, dangane da zanga zangar dake faruwa ta kin jinin sake tsayawa takarar shugaban Abdelaziz Bouteflika.
Shugaban kasar Gambia, Adama Barrow, ya kori mataimakinsa Ousainou Darboe, daga bakin aiki.
Hukumomi a Nijar, sun ja hankalin masu ruwa da tsaki kan harkar kiwan lafiya da kuma jama'a, biyo bayan gano wani maganin alura na bogi na cutar sankarau a kasar.
A zaman da kwamitin tsaron majalisar dinkin duniya ya gudanar jiya ya amince da wani daftarin kudiri kan halin da ake ciki a kasar Sudan ta kudu.
Dakarun Tsaron Najeriya Sun Sanar da Hallaka 'yan ta'addar ISIS 33
An bude taron kasa da kasa karo na 6, kan raya nahiyar Afrika, a birnin Casablanca na kasar Morocco.
Rundunar 'yan sanda a jahar Kano ta sanar da kame wasu mutane da suke sayen katunan zabe daga hannun jama'a.
A daidai lokacin da shugaban kasar Aljeriya ya sanar da cewa ba zai yi ta zarce a kan mulki ba, 'yan siyasa da masu korafi kan takararsa suna ci gaba da kara matsa lamba a kansa.
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya bayyana rashin jin dadi sakamakon ruftawar wani bene mai hawa uku na wata makarantar firamare a yankin Ita-Faji dake jahar Legas, wanda yayi ajalin yara ‘yan makaranta da dama.