-
Najeriya : Zamu Kawo Gyara A Yaki Da Boko Haram_Buhari
Nov 25, 2018 12:15Shugaba Muhammadu Buhari na Najeriya, ya ce gwamnatinsa za ta kawo gyara a yakin da take da kungiyar Boko Haram.
-
Demokradiyyar Congo: Amurka Ta Rufe Ofishin Jakadancinta Saboda Barazanar Ta'addanci
Nov 25, 2018 09:22Ofishin jakadancin na Amurka ya fitar da wata sanarwa da a ciki ya bayyana dakatar da ayukan ofishin jakadancin na wani lokaci saboda barazanar ta'addanci
-
'Yan Ta'adda Sun Sace "Yan Mata 15 A Jamhuriyar Nijar
Nov 25, 2018 08:20Majiyar hukuma daga garin Toumour da ke yankin Diffa da ke kudu maso gabacin kasar ta tabbatar da cewa; 'Yan 'ta'adda 50 ne su ka kai hari a cikin dare inda su ka yi awon gaba da 'yan mata 15
-
An kashe Wani Babban Jigon 'Yan Ta'adda A Mali
Nov 25, 2018 03:00Dakarun kasar faransa sun sanar da kashe wani babban jigo a cikin jagororin 'yan ta'adda masu da'awar jihadi a Mali.
-
Najeriya: Wasu Sojoji Sun Koka Kan Rashin Manyan Makamai Domin Yaki Da Boko Haram
Nov 25, 2018 02:59Wasu daga cikin sojojin Najeriya masu yaki da Boko Haram sun koka dangane da karancin makaman da suke bukata domin yaki da mayakan kungiyar Boko haram.
-
An Zargi Pira Ministan Kasar Tunisiya Da Kokarin Juyin Mulki
Nov 24, 2018 15:52Babban sakataren jam'iyyar Nida'u Tunis mai mulki a kasar ya zargi pira minista Yusuf Shahid da kokarin juyin mulki akan shugaban kasa Muhammad al-Baji Qa'id al-sisy.
-
Kungiyar 'Yan Ta'adda Ta Da'esh Ta Kai Hari A Gabacin Kasar Libya
Nov 24, 2018 15:50Kafafen watsa labarun kasar Libya sun sanar da cewa kungiyar 'yan ta'adda da Da'esh ta kai hari akan wani ofishin 'yan sanda da ke yankin kudu masu gabacin kasar
-
Fadan Kabilanci Ya Ci Rayukan Mutane 8 A Kasar Chadi
Nov 24, 2018 15:50Kamfanin dillancin labarun Faransa ya ambato majiyar tsaron kasar na cewa; An kai hari ne a garin Champole da ke gabacin kasar ta Chadi kuma maharan ranci na kare
-
Buhari Ya Tura Ministan Tsaro Zuwa Chad Don Tattauna Batun Hare-Haren Boko Haram
Nov 24, 2018 02:21Shugaban Muhammadu Buhari na Nijeriya ya tura ministan tsaron kasar Birgediya Janar Mansur Dan Ali mai ritaya zuwa kasar Chadi don gudanar da tattaunawa ta gaggawa da shugaba Idris Deby da kuma takwararsa na kasar Chadin kan sake tabarbarewar lamurran tsaro a kan iyakokin kasashen biyu da yayi sanadiyyar karuwar hare-haren da Boko Haram take kai wa yankin.
-
Mutane 6 Sun Mutu Sakamakon Harin Kungiyar Daesh (ISIS) A Kudancin Libiya
Nov 24, 2018 02:20Rahotanni daga kasar Libiya sun bayyana cewar wasu 'yan bindiga da ake zaton 'yan kungiyar ta'addancin nan ta Daesh (ISIS) ne sun kashe mutane 6 a wani hari da suka kai kudancin kasar Libiya a jiya Juma'a.