-
Ana Shirin Kai Shugaban Gabon Zuwa Morocco Domin Neman Magani
Nov 23, 2018 15:51Hukumomin kasar Gabon sun sanar da cewa, za a kai shugaban kasar Ali Bango zuwa wani asibiti a birnin Ribat na kasar Morocco domin kula da lafiyarsa.
-
Rundunar 'Yan Sandar Jihar Bauchi Ta Hana Tarurruka Da Bukukuwan Aure A Bauchi
Nov 23, 2018 06:47Rundunar 'yan sandan jihar Bauchi da ke arewa maso gabashin Nijeriya ta sanar da haramta duk wani taro a bainar jama'a a jihar don tabbatar da zaman lafiya da kawo karshen tashin hankalin da wasu matasa suke haifarwa.
-
Ma'aikatan Gwamnati A Kasar Tunusiya Sun Fara Yajin Aiki Na Sai Baba Ta Gani
Nov 23, 2018 06:46Rahotanni daga kasar Tunusiya suna bayyana cewar sama da ma'aikatan gwamnati dubu 650 ne a duk fadin kasar suka fara wani yajin aiki na sai baba ta gani sakamakon kin amincewar gwamnati da bukatarsu na karin albashi.
-
An Ci Tarar kamfanonin Sadarwa Na Wayar Salula A Ghana
Nov 23, 2018 01:17Hukumar kuda harkokin sadarwa ta kasar Ghana ta ci tarar wasu kamfanonin sadarwa na wayar salula, Dala Miliyan bakwai saboda kasawa wajen biyan bukatun al'umma.
-
An Rage Albashin Manyan Jami'an Gwamnati A Zimbabwe
Nov 23, 2018 00:34Gwamnatin Zimbabwe ta dauki matakin rage albashin manyan jami'an kasar da kashi biyar cikin dari.
-
Boko Haram Ta Sace Mutum 50 A Najeriya
Nov 22, 2018 23:54Rahotanni daga Najeriya na cewa, wasu da ake kyautata zaton mayakan Boko Haram ne sun sace wasu 'yan kauye 50 a iyakar kasar da Jamhuriya Kamaru.
-
Habasha: An Nada Jagorar 'Yan Adawa A Matsayin Shugabar Hukumar Zabe
Nov 22, 2018 13:08Firayi ministan kasar Habasha Abi Ahmad, ya nada tsohuwar shugabar 'yan adawa a kasar Birtukan Mideksa a matsayin shugabar hukumar zabe ta kasa.
-
Nijar : Boko Haram Ta Kashe Ma’aikatan Man Fetur 7 A Diffa
Nov 22, 2018 08:53Rahotanni daga jamhuriya NIjar na cewa wasu ‘yan bindiga da ake dangata cewa na kungiyar Boko Haram ne, sun kashe ma’aikatan kamfanin Foraco 7 da ke aikin hakar rijiyoyin mai a garin Toumour da ke jihar Diffa a gabashin kasar.
-
An Fara Yakin Neman Zabe A D.R Congo
Nov 22, 2018 07:24Yau Alhamis an fara yakin neman zaben shugaban kasa a Jamhuriyar Demokuradiyyar Congo.
-
An Sace Wasu 'Yan Masar 6 A Libiya
Nov 22, 2018 06:57Rahotanni daga Libiya na nuna wasu 'yan bindiga sun sace wasu ma'aikata 'yan asalin kasar Masar 6 a gabashin Libiya.