-
MDD Ta Yi Gargadi Akan Yiyuwar Samun Fari A Kasar Afirka Ta Tsakiya
Nov 22, 2018 04:20Jami'an da suke kula da ayyukan MDD a kasar Afirka ta tsakiya ne su ka fitar da gargadi akan cewa fari zai iya faruwa wanda zai haifar da gagarumar matsala
-
Ana Ci gaba Da Samun Tashe-tashen Hankula A Kasar Demokradiyyar Congo
Nov 22, 2018 04:12Kamfnin dillancin labarun Faransa ya anmbato cewa har yanzu kungiyar 'yan tawayen Uganda da ke gabacin Demokradiyyar Congo na ci gaba da yi wa mutanen ganin Beni barazana
-
An Fara Yakin Neman Zabe A D.R Congo
Nov 21, 2018 14:45A Jamhuriyar Demokuradiyyar Congo a cikin daren yau Larabe ne da misalin karfe 12 na dare, za'a fara yakin neman zaben shugaban kasar.
-
Ban Da Niyyar Sake Tsayawa Takara_Mohamed Ould Abdel Aziz
Nov 21, 2018 13:19Shugaban Kasar mauritania, Mohamed Ould Abdel Aziz, ya ce bai da niyyar sake tsayawa takara a zaben shugaban kasar na 2019 domin neman wani wa'adin mulki a karo na uku.
-
Boko Haram Ta Kashe Sojojin Najeriya 43
Nov 21, 2018 12:21Rahotanni daga Najeriya na cewa 'yan ta'addan Boko Haram sun kashe sojojin Najeriya akalla 43 a hare-haren da suka kai a karshen makon jiya.
-
Amurka Ta Hallaka Mayakan Shebab 37 A Somaliya
Nov 21, 2018 11:49Amurka ta sanar da cewa sojojinta sun kai jerin hare hare biyu kan kan sansanonin mayakan Al-shabab, inda suka kashe 37 daga cikinsu.
-
Shugaban Kasar Sudan Ya jaddada Bukatar Samun Zaman Lafiya Da Sulhu A Nahiyar Afrika
Nov 21, 2018 08:40Shugaban kasar Sudan ya jaddada bukatar kasarsa ta ganin an samu wanzuwar zaman lafiya da sulhu a dukkanin kasashen nahiyar Afrika.
-
Kungiyar Amnesty International Ta Yi Suka Kan Azabtar Da Kananan Yara A Kasar Masar
Nov 21, 2018 08:39Kungiyar kare hakkin bil-Adama ta Amnesty International ta yi kakkausar suka kan yadda matsalar azabtar da kananan yara ke ci gaba da gudana a kasar Masar.
-
Somaliya: Sojojin Gwamnati Sun Kashe 'Yan Ta'adda Fiye Da Talatin
Nov 21, 2018 04:41Majiyar gwamnatin kasar ta Somaliya ta tabbatar da cewa an kai wa 'yan kungiyar al-shabab hari ta sama, da ya yi sanadiyyar kashe 37 daga cikinsu.
-
Adadin 'Yan Gudun Hijirar Sudan Ta Kudu Na Karuwa A Cikin Gida
Nov 20, 2018 15:44Ofishin bayar da agaji na majalisar dinkin duniya ya sanar da cewa, adadin 'yan gudun hijira a cikin kasar Sudan ta kudu ya karu matuka.