-
Matsalar Tsaro Na KaraKamari a Kan Yankunan Iyakokin Kasar Uganda
Nov 20, 2018 08:16Kasar Uganda ta kara yawan dakarunta a yankunan dake iyakan kasar da jamhoriyar Demokaradiyar Congo sanadiyar tsanantar matsalar rashin tsaro.
-
'Yan Adawar Sudan Sun Bukaci Gwamnati Tayi Aiki Da Dokokin Tsarin Milkin Kasar
Nov 20, 2018 08:16Shugaban gamyar jam'iyun 'yan adawar Sudan na Nida'u Sudan ya bukaci gwamnati da ta yi aiki da dokokin tsarin milkin kasar domin fidda kasar daga matsalar da take ciki.
-
Sojojin Kasar Aljeriya Sun Kashe 'Yan Ta'adda Biyar
Nov 20, 2018 05:54Ma'aikatar tsaron kasar Aljeriya ta sanar da kashe 'yan ta'addar biyar a gabacin babban birnin kasar Alges
-
Najeriya : Boko Haram Ta Kai Wa Sansanonin Soji uku Hari
Nov 19, 2018 13:41Rahotanni daga Najeriya na cewa, 'yan ta'addan Boko haram sun kai wa sansanonin soji uku hari a yankin arewa maso gabashin kasar a cikin mako guda.
-
Masar: za a Koma Tattaunawa Kan batun Madatsar Ruwa Ta Al-nahdah
Nov 19, 2018 09:35Mahukuntan kasar masar sun sanar da cewa za a koma kan teburin tattaunawa tsakanin Masar da Habasha kan batun madatsar ruwa ta Al-nahdah.
-
An Mika Mutumin Da Ake Zargi Da Kashe Musulmi A Afirka Ta Tsakiya Ga Kotun ICC
Nov 19, 2018 01:41Kotun kasa da kasa mai shari'ar manyan laifuffukan yaki ICC ta tabbatar da cewa an mika mata mutumin nan da kotun take nema ruwa a jallo saboda zargin azabtarwa da kuma kashe musulmin kasar Afirka ta Tsakiya sannan kuma a halin yanzu tana tsare da shi.
-
Kasashen Masar Da Habasha Za Su Sake Tattaunawa Kan Batun Madatsar Ruwan Nilu
Nov 19, 2018 01:39Kasar Masar ta bayyana cewar nan da makonni biyu za ta shiga wata sabuwar tattaunawa da gwamnatin kasar Habasha (Ethiopia) don magance sabanin da ke tsakanin kasashen biyu kan madatsar ruwan da kasar Habashan take son ginawa a kan Kogin Nilu wanda kasar Masar din take gani a matsayin barazana ga samar da ruwa ga kasar.
-
An Kwato Mutane 84 Da Masu Fataucin Bil'adama Suka Yi Garkuwa Da Su A Sudan
Nov 19, 2018 01:38Jami'an kasar Sudan sun sanar da samun nasarar kwato wasu mutane 84 'yan kasashen waje ciki da har da mata 51 daga hannun 'yan wata kungiyar mai fataucin bil'adama a lardin Kassala da ke gabashin kasar.
-
An Kama Masu Rajin Kare Hakin Bil-adama Da 'Yan Siyasa 40 A Masar.
Nov 18, 2018 15:45Kungiyar kare hakin bil-adama ta kasa ta kasa ta bayar da rahoton cewa cikin wata guda kacal, gwamnatin Masar ta kama masu rajin kare hakin bil-adama da 'yan siyasa kimanin 40.
-
Najeriya:An Hallaka Manyan Komondojin Boko Haram 2
Nov 18, 2018 15:44Dakarun tsaron Najeriya sun sanar da hallaka kakakin kungiyar Boko Haram da shugaban bangaren sadarwa na kungiya ta kungiyar Boko Haram dibangaren Albarnawi a gabashin kasar