-
Limamin Tehran: Wajibi Ne A Bude Tattaunawa Tsakanin 'Yan Shi'a Da Gwamnatin Najeriya
Nov 02, 2018 15:30Wanda ya jagoranci Sallar Juma'a a Tehran Ayatullah Muwahhidi Karmani ya bayyana takaicinsa akan kisan da aka yi wa 'yan shi'a masu tattakin arba'in a Najeriya.
-
Najeriya: An Gurfanar Da Yan Shi'a 130 A Gaban Kotu
Nov 02, 2018 09:53A jiya Alhamis ne 'yansanda a Abuja na tarayyar Najeriya suka gurfanar da yan shi'a na "Islamic Movement In Nigeria" IMN su 130 a gaban wasu kotuna a yankin Wuse 2.
-
MDD Ta Yi Allawadai Da Kisan Mutane A Harin Boko Haram
Nov 02, 2018 09:52Majalisar dinkin duniya ta yi allawadai da harin da mayakan boko haram suka kai kan sansanin yan gudun hijira a birnin Maiduguri na jihar Borno a tarayyar Najeriya.
-
Majalisun Dokokin Biyu A Kasar Libya Sun Amince Da Dunkulewa
Nov 02, 2018 09:50Majalisun dokoki biyu masu adawa da juna a kasar Libya sun cimma matsaya kan dunkulewa don hada kan kasar.
-
Ana Ci Gaba Da Samun Bullar Tashe-Tashen Hankula A Jamhuriyar Afrika Ta Tsakiya
Nov 02, 2018 02:58Kungiyar Likitoci da Babu kan Iyaka ta Doctors Without Borders ta sanar da cewa: Tashe-tashen hankula suna ci gaba da tarwatsa al'ummar Jamhuriyar Afrika ta Tsakiya.
-
Sojojin Masar Sun Kashe 'Yan Ta'adda 18 A Lardin Sina Da Ke Arewa Maso Gabashin Kasar
Nov 02, 2018 02:56Rundunar sojin Masar ta sanar da kashe wasu 'yan ta'adda 18 a yankunan da suke lardin Sina da ke shiyar arewa maso gabashin kasar.
-
Bukatar Amurka Na Binciken Rikicin Sojoji Da 'Yan Shi'a A Najeriya
Nov 02, 2018 02:08Binciken da Amurka ta bukata ya biyo bayan da kungiyar ta Islamic Movement in Nigeria, ta ce an kashe mabiyanta fiye da 50 sakamakon rikicin baya baya nan a wasu yankunan Abuja.
-
Boko Haram Ta Kai Munanan Hare-Hare A Wasu kauyuka Dake Cikin Jahar Borno
Nov 01, 2018 07:53Mayakan kungiyar Boko haram sun kai munanan hare-hare a kauyukan jihar Borno tare da kashe mutane da dama.
-
Riek Machar Ya Koma Gida
Nov 01, 2018 07:52Bayan kwashe lokaci mai tsaho yana hijra a kasashen waje, tsohon shugaban kasa kuma madugun 'yan tawayen kasar Sudan ta kudu ya koma birnin Juba.
-
Kwanaki 8 Babu Labarin Shugaban Kasar Gabon Tun Bayan Tafiyarsa Saudiyya
Nov 01, 2018 01:42Tun bayan da shugaban kasar Gabon Ali Bango ya yi tafiya zuwa kasar Saudiyya a ranar Laraban makon da ya gabata, har inda yau take ba a kara jin duriyarsa ba.