-
Amnesty Int. Ta Yi Allawadai Da Kisan 'Yan Shi'a A Najeriya
Nov 01, 2018 01:41Kungiyar kare hakkin bil adama ta Amnesty Int. ta yi Allawadai da kakkausar murya kan kisan da sojoji da 'yan sandan Najeriya suka yi wa mabiya mazhabar shi'a a karkashin harkar musulunci a Abuja.
-
MDD Ta Nuna Damuwa Akan Karuwar Ayyukan Ta'addanci A Libya
Oct 31, 2018 14:35Manzon musamman na MDD a kasar Libya Ghassan Salamah ne ya bayyana damuwarsa akan yadda wasu sassa na kasar da su ka hada da birnin Tripoli su ka zama sansanonin 'yan ta'adda
-
Najeriya: An Sace Kansiloli Biyu A Jahar Katsina
Oct 31, 2018 14:32Kansilolin biyu da aka sace sun fito ne daga karamar hukumar Safana da ke jahar katsina a arewacin kasar Najeriya.
-
An Gano Gawar Janar Alkali
Oct 31, 2018 14:24Sojojin Najeriya Sun Sanar Da Gano Gawar Janar Idris Alkali
-
Sudan Ta Kudu : Riek Mashar Ya Isa Birnin Juba
Oct 31, 2018 08:33Jagoran 'yan tawaye a Sudan ta Kudu, Riek Mashar, ya isa Juba babban birnin kasar, inda zai halarci bikin yarjejeniyar zaman lafiya da aka cimma da gwamnati a watannin baya.
-
Gwamnoni A Najeriya Sun yi Tayin Naira 22,500 A Matsayin Albashi Mafi Karanci.
Oct 31, 2018 02:59Kungiyar gwamnoni ta tarayyar Najeriya wato "The Nigeria Governors’ Forum" (NGF) ta amince a matsayin tayi ga kungiyoyin kwadagon kasar, naira 22,500 a matsayin albashi mafi karanci ga ma'aikata a jihohin kasar gaba daya. Kafin haka dai naira 18,000 mafi karancin albashi.
-
Shugaban Yan Tawayen Sudan ta Kudu Riek Marcher Zai Dawo Gida
Oct 31, 2018 02:57Kakakin gwamnatin Sudan ta kudu ya bayyana cewa Riek Marcher shugaban kungiyar yan tawayen kasar zai koma gida nan ba da dadewa ba.
-
Najeriya: Yan Shia Mabiya Shiekh Zakzaky 21 Ne Jami'an Tsaro Suka Kashe A Najeriya
Oct 31, 2018 02:56A wani sabon farkami da sojojin Najeriya suka kaiwa yan shia mabiya Sheihk Ibrahim Al-Zagzagi akalla mutane 21 suka Kwanta Dama.
-
Dole A Daina Kashe-Kashe A Najeriya_Buhari A Kaduna
Oct 30, 2018 15:30Shugaba Mahammadu Buhari na Najeriya ya ce dole kashe-kashe na rashin hankali da ake a kasarsa musamman a jihar Kaduna a dainasu.
-
Dole A Daina Kashe-Kashe A Najeriya_Buhari A Kaduna
Oct 30, 2018 12:51Shugaba Mahammadu Buhari na Najeriya ya ce dole kashe-kashe na rashin hankali da ake a kasarsa musamman a jihar Kaduna a dainasu.