-
Kasar Masar Ta Sanya Sunayen Wasu 'Yan Kungiyar Ikhwan 164 Cikin Jerin Sunayen 'Yan Ta'adda
Oct 29, 2018 02:23Wata kotu a birnin Alkahira ta kasar Masar ta sanya sunayen wasu mutane 164 daga cikin jagororin kungiyar 'yan'uwa musulmi ta Muslim Brotherhood ta kasar cikin jerin sunayen 'yan ta'adda.
-
Wasu 'Yan Bindiga Dadi Sun Kashe Wani Dan Jarida A Kasar Somaliya
Oct 28, 2018 15:52Wasu gungun 'yan ta'adda sun aiwatar da kisan gilla kan wani dan jarida a gefen birnin Mogadishu fadar mulkin kasar Somaliya.
-
Tashin Bom Ya Kashe Mutane Uku A Garin Benghazi Da Ke Gabashin Kasar Libiya
Oct 28, 2018 15:49Gwamnatin Libiya da ke da matsuguni a garin Tobruk a gabashin kasar ta sanar da mutuwar mutane uku ma'aikata a gidan samar da hasken wutan lantarkin kasar ta Libiya.
-
A kalla Mutane 10 Ne Masu Tattakin Arba'in A Najeriya, Sojoji Su Ka Kashe A Jiya Asabar
Oct 28, 2018 05:48Kakakin harkar Islamiyya a Najeriya Malam Ibrahim Musa ne ya sanar da cewa an kashe mutane 10 din a kusa da babban birnin kasar Abuja
-
Masar: Sojoji Sun Kashe 'Yan Ta'adda 13
Oct 28, 2018 05:47Ma'aikatar harkokin cikin gidan kasar Masar ce ta sanar da cewa an kashe 'yan ta'addar ne a tsakiyar kasar
-
Moroko: Fiye Da "Yan Ci-Rani 300 Suka Tsira Daga Halaka
Oct 28, 2018 05:46Sojan ruwan Moroko ne su ka sanar da ceto mutane 308 da mafi yawancinsu sun fito ne daga Afirka
-
An Kashe Sojojin Tawagar MDD Biyu A Mali
Oct 27, 2018 13:36Tawagar wanzar da zaman lafiya ta Majalisar Dinkin Duniya a Mali (Minusma), ta sanar da mutuwar sojojinta biyu da kuma raunanar wasu biyar a wasu jerin hare hare da aka kai a arewaci da kuma tsakiyar kasar Mali.
-
An Tsige Shugaban Majalisar Dokokin Afrika Ta Tsakiya
Oct 27, 2018 13:18'Yan majalisar dokokin Jamhuriya Afrika ta tsakiya sun kada kuri'ar tsige kakakin majalisar Abdou Karim Meckassoua, bayan gabatar da bukatar tsige shi bisa zargin karkata kudade da kuma fifita wasu.
-
Jamus : Kyautata Tattalin Afrika Ne Zai Dakatar Da Kwararar Yan Gudun Hijira
Oct 27, 2018 08:19Waziriyar Kasar Jamus Angela Merkel ta bayyana cewa kyautata tattalin arzikin kasashen Afrika ne kadai zai iya dakatar da kwararar bakin haure daga nahiyar zuwa kasashen turai.
-
An Dakatar Da Bada Abinci Ga Yan Gudun Hijira A Yankin Tabkin Chadi
Oct 27, 2018 08:18Hare-haren boko haram a yankin tabkin Chadi a tarayyar Najeriya sun tilastawa kungiyoyin bada agaji da dama dakatar da ayyukan bada agaji a yankin.