-
Iran: Ba Mamaki Don An Sami Haduwar Baki Tsakanin Saudiyya Da Isra'ila Kan Iran
Feb 20, 2017 02:51Kakakin Ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran Bahram Qassemi ya bayyana cewar matsaya guda da aka samu tsakanin Saudiyya da haramtacciyar kasar Isra'ila kan Iran ba abin mamaki ba ne don kuwa ba haka siddan lamarin ya faru ba.
-
Jagoran Juyin Musulunci Ya Jinjinawa 'Yan wasan Kokawar Iran Da Su ka Lashe kambun Duniya.
Feb 18, 2017 15:34Jagoran juyin musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamnei ya jinjinawa 'yan kokawar kasar da kuma masu basu horo saboda lambobin yabo da su ka sami.
-
Mogherini: Dole Ne Kowane Bangare Ya Yi Aiki Da Yarjejeniyar Nukiliya Iran
Feb 18, 2017 04:25Babbar jami'a mai kula da siyasar wajen kungiyar tarayyar turai Federica Mogherini ta bayyana cewa, kungiyar tarayyar turai za ta ci gaba da yin aiki da yarjejeniyar nukiliya da aka cimmawa tare da Iran, kuma dole ne sauran bangarorin yarjejeniyar su aiki da ita kamar yadda aka cimma matsaya.
-
Iran Ta Lallasa Amurka A Karawar Karshe Ta Kokowar Zamani Ta 2017
Feb 17, 2017 14:28Tawagar 'yan kokawar zamani ta Jamhuriya musulinci ta Iran tayi nasara dauke kofin gasar ta bana bayan da ta lallasa takwarata ta Amurka da kayi 5-3 a karawar karshe
-
Iran Ta Maida Martani Kan Kokarin Birtaniya Na Kara Ruruta Wutan Rikici A Yankin Gabas Ta Tsakiya
Feb 17, 2017 01:15Ma'aikatar harkokin wajen Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta bayyana cewa: Shirin gwamnatin kasar Birtaniya na kara wadata wasu kasashen yankin gabas ta tsakiya da makamai da nufin ci gaba da murkushe al'ummar Yamen kokari ne na kara ruruta wutan rikici da tashe-tashen hankula a yankin.
-
Dawowar Shugaban Kasar Iran Daga Ziyarar Da ya kai Kasashen Larabawa Yankin Tekun Pasha.
Feb 16, 2017 02:43Shugaban Jamhuriyar Musulunci ta Iran Dr. Hassan Rauhani ya dawo daga ziyarar da ya kai Kasashen yankin Tekun Pasha.
-
Iran ce A gaba Wajen Fada Da Makaman Kare Dangi.
Feb 14, 2017 03:12Ma'aikatar harkokin Wajen Iran ta bayyana cewa; Iran ba za ta taba mancewa da hare-haren makamai masu guba da tsohon shugaban kasar Iraki, Sadam ya kawo wa al'ummar kasarta ba.
-
Jamhuriyar Musulunci Ta Iran Ita Ce Kan Gaba A Fagen Yaki Da Muggan Makaman Kare Dangi
Feb 13, 2017 14:24Mataimakin ministan harkokin wajen kasar Iran ya bayyana cewa: Tarihi ba zai taba mancewa da hare-haren wuce gona da iri da tsohuwar gwamnatin Ba'as ta Iraki ta kaddamar kan al'ummar Iran da muggan makamai masu guba ba.
-
Dr. Hassan Rauhani: Juyin Musulunci Ya ci Nasara Ba tare Da Jingina Da Kasashen Yamma Ko Gabas ba.
Feb 12, 2017 08:45Shugaban Kasar Iran Dr. Hassan Rauhani ya kuma ce; Aikin Masana shi ne gano matsala da kuma magance ta, sannan kuma yi wa al'umma jagora zuwa ga ci gaba.
-
Ayatollah Khamenei: Amurka Ce Ummul-haba'isin Matsalolin Yankin Gabas Ta Tsakiya
Feb 12, 2017 03:42Jagoran juyin juya halin musulunci a Iran Ayatollah Sayyid Ali Khamenei ya bayyana shigar shugular da Amurka ke yi a cikin harkokin kasashen yankin gabas ta tsakiya a matsayin ummul-haba'isin dukkanin matsalolin da suka addabi yankin.