Pars Today
Jakadan kasar Iran a kasar Mauritania yan gana da Firai Ministan kasar A Ranar Alhamis da ta gabata inda suka tattauna batun karfafa dangantaka tsakanin kasashen biyu.
Shugaban kasar Iran Hassan Rauhani ya aike da sakonni an taya mayrnar shiga sabuwar shekara miliyadiyya ta 2019 ga shugabaniin kasashen duniya daban-daban.
Shugaban tashar talabijin din kasa da kasa ta Hausatv, Dr. Muhammad Reza Hatami ya sanar da fara watsa shirye-shiryen wannan tasha ta Hausatv da za a ci gaba da yi a awoyi 24 bisa yanayin hoto mai inganci nau'in (HD).
Wani kusa a kungiyar ta Hamas, Mushir al-Misry ya ce; Jamhuriyar Musulunci ta Iran tana taimakawa alummar Palasdinu da kuma gwgawarmayarta kai tsaye
Ministan harkokin wajen kasar Iran Mohammad Javad Zareef ya bukaci gwamnatin kasar Britania ta mayarwa kasar Iran kudadenta da ta rike tun bayan nasarar juyin juya halin musulunci a kasar.
Miliyoyin Iraniyawa sun fito tattaki na tunawa da tattakin 9 ga watan Day na kalandar Iraniyawa a shekara ta 2009 don kawo karsfin fitina.
Gwamnatin kasar Kuwait zata sake bude ofishin jakadancinta a kasar Siriya
Jagoran juyin juya halin musulunci a nan Iran Aya. Sayyid Aliyul Khamina'i ya nada Aya. Amuli Larijani a matsayin sabon shugaban majalisar fayyace maslahar tsarin mulki a nan Iran.
Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran Bahram Qasemi ya bayyana cewa, ziyarar da Trump ya kai kasar Iraki a boye ba tare da sanin gwamnatin Iraki ba, wannan cin zarafi ne da kuma keta alfarmar kasar Iraki.
An gudanar da jana'izar babban malamin addinin musulunci Ayatullah Mahmood Hashemi Shahrudi a yau, wanda Allah ya yi masa rasuwa a jiya a birnin Tehran.