-
Zarif Ya Fara Tattaunawa Da Kasashen Da Suka Rage A Yarjejeniyar Nukiliyar Iran
May 13, 2018 10:39Ministan harkokin wajen jamhuriya Musulinci ta Iran, Muhammad Jawwad Zarif, ya fara wani ran gadin diflomatsiya don tattaunawa da sauren manyan kasashen duniya da suka rage a yarjejeniyar nukiliyar Iran.
-
Jagora: Ya Kamata Kasashen Musulmi Su Zamanto Masu Karfi A Fanin Ilimi.
May 12, 2018 14:54Jagoran juyin juya halin Musulinci na Iran ya tabbatar da cewa wajibi kasashen musulmi su karfafa fanin ilimi ta yadda al'ummar musulmi za ta dogara da kanta, kadda makiyan musulinci da Amurka su samu damar bawa shugabaninsu umarni.
-
Mataimakin Babban Sakataren Hukumar IAEA A Bangaren Bincike Ya Ajiye Aikinsa
May 12, 2018 04:44Hukumar IAEA mai sanya ido a kan ayyukan nukliya ta duniya ta bada sanarwan cewa mataimakin babban sakataren hukumar a bangaren tsaro da bincike ya ajiye aikinsa.
-
An Gudanar Da Zanga-Zangar Allah Wadai Da Shugaban Amurka A Duk Fadin Iran
May 11, 2018 13:42Miliyoyin al'ummar Iran ne suka gudanar da zanga-zanga a duk fadin kasar, don yin Allah wadai da kalaman shugaban kasar Amurka, Donald Trump a lokacin da yake sanar da ficewar Amurka daga yarjejeniyar nukiliya, suna masu jaddada wajibcin rashin dogaro da suran kasashen Turai.
-
Limamin Juma'a: Al'ummar Iran Za Su Tsallake Wahalhanun Da Suke Gabansu
May 11, 2018 07:45Ayatullah Sayyid Ahmad Khatami wanda yake yin ishara da ficewar Amurka daga yarjejeniyar Nukiliya ya ce; Biyayya ga Allah madaukakin sarki hi ne hanyar warare dukkanin matsaloli
-
Iran Ba Ta Fatan Wani Sabon Rikici A Yankin_Rohani
May 11, 2018 01:11Shugaban Jamhuriya Musulinci ta Iran, Hassan Rohani, ya bayyana cewa kasarsa bata fatan barkewar wani sabon rikici a gabas ta tsakiya .
-
IAEA: Iran Tana Yin Aiki Da Yarjejeniyar Nukiliya Kamar Yadda Ya Kamata
May 10, 2018 22:00Hukumar kula da makamashin nukiliya ta duniya IAEA ta fitar da sanarwa da ke tabbatar da cewa Iran tana yin aiki daidai da yarjejeniyar da aka cimmawa tare da ita da manyan kasahen duniya.
-
Ministan Tsaron Iran: Donald Trump Bai Isa Ya Dakatar Da Karfin Iran Na Kariya Ba
May 10, 2018 13:32Ministan tsaron kasar Iran ya bayyana cewa kasarsa za ta ci gaba da kara fadada ayyukanta a bangaren kariyar kai daga duk wata barazana ta makiya da karnukan farautarsu.
-
Halayen Amurka Da Kuma Mahangar Jagora A Kansu.
May 10, 2018 03:37Jagoran juyin juya halin musulunci a nan Iran Aya. Sayyid Aliyul Khaminai, a jawabin da ya gabatar a jiya Laraba dangane da ranar Malaman makaranta a nan Tehran ya yi wasu bayanai masu muhimmanci dangane da Amurka da kuma shirin Nukliyar kasar Iran.
-
Yarjejeniyar Nukiliya : Macron Da Rohani Sun Tattauna Ta Wayar Tarho
May 09, 2018 12:29Shugaba Emmanuel Macron na Faransa da twakwaranasa na Iran Hassan Rohani sun tattauna ta wayar tarho yau Laraba bayan ficewar Amurka daga yarjejeniyar nukiliyar kasar Iran.