Pars Today
Ministan harkokin wajen kasar Iran Muhammad Jawad Zarif ya gana da babban sakataren kungiyar Hizbullah sayyid Hassan Nasrullah a birnin Beirut.
Kungiyar mai suna; Jaishul-Adal ta ce; Ita ce ta kai wa motar safa da take dauke da dakarun kare juyin musulunci harin kunar bakin wake a yau Laraba
A yau ne 22 ga watan Bahman shekara ta 1397 H.SH wanda yayi dai-dai da 11-Febrerun -2019M JMI take cika shekaru 40 cur na nasarar juyin juya halin musulunci karkashin jagorancin Imam Khomaini (q) .
Yau, 11 ga watan Fabarairu, al'ummar Iran ke bikin cikar shekaru 40 cif da samun nasarar juyin juya halin Musulunci a kasar, wanda aka samar a rana irinta yau ta 1979 karkashin Jagorancin marigayi Ayatollah Iman Khomeini.
Hukuma Mai Kula da makamashin nukliya a kasar Iran ta bayyana cewa a shirye take ta gasa karin makamashin uranium har zuwa soo 190,000.
Jagoran juyin musulinci ya ce a bikin tsagayowar samun nasarar juyin musulinci na bana, al'umma za su fito biyu da na shekarun da suka gabata.
An gudanar da zaman makoki na daren shahadar Fatimah Zahra (s) Diyar Manzon Allah (s) a Husainiyar Imam Khomanin(q) da ke gidan Jagoran juyin juya halin musulunci a daren yau Jumma'a.
Babbann Komandan sojojin kasa na JMI ya bada sanarwan cewa dukkan kayakin aikin sojojinsa da kuma makamai an samar da su ne tare da kokarin masana na cikin gida.
Alkalin alkalan JMI Aya. Sadiq Larijani Ya bada sanarwan cewa an yi afwa ga fursinoni masu yawa a dai-dai lokacin da kasar take cika shekaru 40 da juyin juya halin musulunci a kasar.
Mataimakin ministan harkokin wajen kasar Iran wanda yake birnin Paris na kasar Faransa don tattauna dangantaka tsakanin kasashen biyu, ya ce nan gana zai fara tattaunawa da kasashen Ingila, Faransa da kuma Jamus kan shirin nan na musayar kudade ta INSTEX.