-
Dakarun IRGC Na Iran Sun Sanar Da Shirin Daukar Fansa Kan 'Yan "Da'esh"
Aug 17, 2017 01:08Kakakin dakarun kare juyin juya halin Musulunci na kasar Iran (IRGC) Birgediya Janar Ramazan Sharif ya bayyana cewar za su dau fansa kan kungiyar ta'addancin nan ta Da'esh (ISIS) sakamakon kisan gillan da suka yi wa daya daga cikin dakarun kare juyin da suka kama a kasar Siriya ta hanyar yi masa yankan rago.
-
Kasar Iran Ta Yi Allah Wadai Da Harin Ta'addancin Da Aka Kai Jihar Bornon Nigeriya
Aug 16, 2017 07:17Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran ya yi tofin Allah tsine kan harin ta'addancin da aka kai garin Mandarari da ke jihar Bornon a shiyar arewa maso gabashin Nigeriya.
-
Majalisar Dokokin Iran Ta Fara Tantance Ministocin Rohani
Aug 15, 2017 02:02Yau Talata, majalisar dokokin Iran ta fara zaman tantance jerin sunayen ministonin da zababen shugaban kasar Hassan Rohani ya gababar mata domin nada su a sabuwar gwamnatinsa.
-
Sharhi: Amincewar Majalisar Iran Ga Kudurin Mayar Da Martani Da Barazanar Amurka
Aug 15, 2017 01:23'Yan majalisar shawarar Musulunci ta kasar Iran sun amince da kudurin na mayar da martani ga sabbin takunkumin da Amurka ta sanya wa kasar Iran da kuma kokarin mulkin mallaka da take son yi wa kasashen yankin Gabas ta tsakiya inda suka wajabta wa gwamnatin kasar ci gaba da karfafa shirin kare kai da mayar da martani cikin gaggawa da dakarun Iran din suke da shi.
-
Jamio'in Iran Fiye Da 30 Suna Cikin Mafi Tasiri A Duniya
Aug 14, 2017 14:22Cibiyar da take tantance ingancin jami'oi a duniya ( ISC) ta shigar da jami'oin Iran 31 a cikin jerin mafi tasiri a duniya a fagen fasaha da kere-kere.
-
Majalisar Iran Ta Amince Da Kudurin Mayar Da Martani Ga Takunkumin Amurka
Aug 13, 2017 12:34'Yan majalisar shawarar Musulunci ta kasar Iran gaba dayansu sun amince da wani kuduri na mayar da martani ga sabbin takunkumin da Amurka ta sanya wa Iran, bugu da kari kan kara kasafin kudin kera makamai masu linzami da dakarun kare juyin juya halin Musulunci na kasar suke kerawa don kare kasar daga duk wata barazana ta makiya.
-
Ambaliyar Ruwa Ta Lashe Rayukan Mutane Akalla 13 A Kasar Iran
Aug 12, 2017 07:21Shugaban hukumar kula da hatsarurruka ta dabi'a a kasar Iran ya sanar da cewa: Ambaliyar ruwan da ta auku a wasu yankunan arewacin kasar ta lashe rayukan mutane akalla 13.
-
Limamin Tehran: A Ranar Kiyama Mutane Za Su Bada Jawabin Abinda Su ka Aikata A Duniya.
Aug 11, 2017 06:40Limamin na Tehran da ya ke ishara da muhimmancin ranar tsayuwa a gaban Allah ga dan'adam, ya ce; Daya daga cikin abinda ranar kiyama ta kiyama ta kebanta da shi, shi ne yi wa mutum hisabi.
-
Shugaba Ruhani Ya Mikawa Majalisa Sunayen Wasu Ministocin Da Ya Nada A Sabuwar Gwamnatinsa
Aug 10, 2017 01:56Dr Hassan Ruhani, shugaban kasar Iran ya mika wa majalisar dokokin kasar sunayen wasu daga cikin ministocin da ya nada a cikin sabuwar gwamnatinsa a jiya talata.
-
Jami'an Tsaron Iran Sun Kama 'Yan Ta'addan Da'esh 27 Da Suke Son Kai Hari Kasar
Aug 07, 2017 12:53Jami'an tsaron kasar Iran sun sanar da samun nasarar kama wasu 'yan ta'adda guda 27 da suke da alaka da kungiyar ta'addancin nan ta Da'esh (ISIS) a kokarin da suke yi na kawo harin ta'addancin cikin kasar Iran din.