-
A Jiya Da Dare Ne Aka Raya Daren Nishfu Shaaban A Iran Da Iraqi
May 12, 2017 00:24Dubban dubatan masu ziyara daga ciki da kuma wajen kasar Iraqi ne suka isa haramin Imam Husain (a) dake karbala na kasar Iraqi don daya daren haihuwar Imam Mahammad bin Hassan Al-askari (a) wato Imam Mahdi (a)
-
Jagora: Shishigin Makiya A Kan Iran Zai Fuskanci Martani Mai Tsanani
May 11, 2017 07:29Jagoran juyin juya halin muslunci a Iran Ayatollah Sayyid Ali Khamenei ya gargadi makiya jamhuriyar muslunci da su yi hattara a kan duk wani gigin yin shishigi a kan Iran, domin kuwa hakan zai fuskanci martani mai tsanani.
-
Sharhi: Jan Kunnen Iran Dangane Da Barazanar Ministan Tsaron Saudiyya Ga Iran
May 09, 2017 01:14Tashar talabijin din Al-Manar ta kasar Labanon ta jiyo ministan tsaron kasar Iran Birgediya Janar Husain Dehqan yana fadin cewa matukar dai gigi ya debi Saudiyya ta kawo wa Iran hari, to kuwa baya ga garuruwan Makka Da Madina, babu wani waje a Saudiyyan da zai tsira.
-
Sadaukarwan Da Iran Take Yi Ne Ya Hana Tarwatsewar Gabas Ta Tsakiya
May 08, 2017 12:22Babban mai bawa Jagoran juyin juya halin musulunci a Iran Ali Akbar Velayati ya bayyana cewa sadaukarwan da JMI ta yi ne ya hana wargajewar yankin gabas ta tsakiya ya zuwa yanzu.
-
Syria Ta Bayyana Gamsuwarta Da Rawar Da Kasashen Iran Da Rasha Su ke Takawa.
May 08, 2017 08:14Ministan harkokin wajen kasar Syria Walid Mu'allim ya ce; kasar tasa ta amince da rawar da kasashen Iran da Rasha su ke takawa.
-
Jagora: Fitowar Mutane A Zabe Kare Karfi Da Kwarjinin Iran Ne.
May 07, 2017 07:37Jagoran Juyin musulunci na Iran Ayatullahil-Uzmah Sayyid Ali Khamnei ya ce; Fitowar mutane a zabe, tana nufin nuna karfi da kuma kwarjinin Iran.
-
A Yau Ne 'Yan Takarar Shugabancin Kasar Iran Suka Gudanar Da Muhawara Kashi Na Biyu
May 07, 2017 00:34Yan takarar shugabancin kasar Iran sun gudanar da muhawara karo na biyu a yau, domin bayyana irin tsare-tsaren da kowannesu yake da shi idan ya samu nasarar lashe zabe.
-
Limamin Juma'ar Birnin Tehran Ya Bukaci Hadin Kan Al'ummar Iran
May 05, 2017 13:16Limamin da ya jagoranci sallar juma'a a nan birnin Tehran ya bayyana cewa ya kamata a dukkanin matakan gudanar da zaben Shugaban kasa a kiyaye hadin kan Al'umma kasa da kuma ka'idojin Siyasa.
-
Iran Ta Ruguza Kungiyoyin 'Yan Ta'adda 30 A Shekarar Da Ta Gabata
May 05, 2017 13:16Ministan Tattara bayyanan Sirri na Jumhoriyar musulinci ta Iran ya bayyana cewa A shekarar da ta gabata jami'an leken asirin kasar sun samu nasarar dakile tare kuma ruguza kungiyoyin 'yan ta'adda 30 da suka kudirin kai hare-haren ta'addanci a wurare daban daban na kasar Iran
-
'Yan Takarar Shugabancin Kasar Iran Sun Gudanar Da Muhawara Ta Biyu
May 05, 2017 13:15Yan takarar shugabancin kasar Iran sun gudanar da muhawara karo na biyu a yau, domin bayyana irin tsare-tsaren da kowannesu yake da shi idan ya samu nasarar lashe zabe.