-
Harin Ta'addanci Ya Lashe Rayukan Mutane Akalla 9 A Kasar Iraki
Mar 19, 2016 16:01Mahukuntan Iraki sun sanar da mutuwar mutane akalla 9 tare da jikkatan wasu fiye da 20 na daban sakamakon hare-haren ta'addancin da aka kai a wasu yankunan kasar a yau Asabar.
-
Turkiyya : Harin Kunar Bakin Wake Ya Kashe Mutane 2 A Santambul
Mar 19, 2016 07:22Rahotanni daga Turkiya na cewa mutane biyu ne suka rasa rayukan su kana wasu bakwai suka raunana a wani harin kunar bakin wake a wata cibiyar kasuwanci dake tsakiyar birnin Satambul.
-
Hezbollah Za Ta Ci Gaba Da Yakar 'Yan Ta'ada A Syria
Mar 19, 2016 07:20kungiyar Hezbollah ta Labonan ta ce ba gudu ba ja da baya game da yakin da take da kungiyoyin 'yan ta'ada a Syria.
-
Yeman : MDD Ta Zargi Saudiyya Da Kai Farmaki Kan Fararen Hula
Mar 19, 2016 07:20MDD ta nuna damuwa matuka dangane da yadda Saudiyya ke ci gaba da kai farmaki kan fararen hula a kasar Yemen.
-
Dubun Dubatan Irakawa Sun Gudanar Da Zanga-Zangar Neman Sauyi A Kasar
Mar 18, 2016 13:58Dubun dubatan al'ummar Iraki ne mafiya yawansu magoya bayan shehin malamin nan na kasar Sayyid Muqtada al-Sadr suka taru a gaban yankin nan da ke da tsananin tsaro na Green Zone a birnin Bagadaza, babban birnin kasar don nuna goyon bayansu ga kiran shehin malamin na haifar da sauyi cikin yadda ake gudanar da tsarin mulkin kasar.
-
EU Ta Cimma Matsaya Kan 'Yan Gudun Hijira
Mar 18, 2016 06:36Shugabannin kasashen 28 na kungiyyar tarayya Turai sun cimma matsaya wadda za a gabatar wa Turkyiya domin kai ga cimma yarjejeniyar magance matsalar kwararar ‘yan gudun hijira.
-
Saudiya ta tsananta kai hari kan gidajen fararen hula a kasar Yemen
Mar 18, 2016 01:52Jiragen yakin kawancen Saudiya na ci gaba da lugudar wuta kan gidajen fararen hula a yankunan tsakiya da kuma kudancin kasar
-
Kungiyar (EU) da Turkiyya sun cimma matsaya kan kwararar bakin haure
Mar 17, 2016 05:30kungiyar tarrayya turai da Turkiyya sun cimma matsaya guda akan bakin haure dake kwararar teku domin shiga Turai ba bisa ka'ida ba.
-
Sojojin Kasar Yamen Sun Kame Sojojin Hayar Masarautar Saudiyya Masu Yawa
Mar 17, 2016 02:16Sojojin gwamnatin Yamen da dakarun kungiyar Ansarullahi ta mabiya Huthi sun yi nasarar kashe tarin sojojin hayar masarautar Saudiyya masu yawa tare da jikkata wasu adadi baya ga kame gungun sojojin hayar fiye da 170 a lardin Baidha.
-
Kungiyar Palasdinawa Ta Hamas Ta Yi Kakkausar Suka Kan Mahmud Abbas
Mar 17, 2016 02:14Kungiyar Palasdinawa ta Hamas ta yi kakkausar suka kan shugaban hukumar cin kwarya-kwaryar Palasdinawa Mahmud Abbas Abu-Mazin Kan yadda yake gudanar da shugabancin hukumar ta Palasdinawa.