-
Masar Ta Bude Wa Musulmin Gaza Hanya Don Yin Aikin Umara
Mar 03, 2019 13:00Kasar Masar ta bude wa musulmin Gaza mashigar Rafah domin isa kasar, da nufin wucewa zuwa Saudiyya don gudanar da aikin umura.
-
Siriya Ta Zargi Amurka Da Yin Amfani Da Sinadarai Masu Guba A Gabashin Kasar
Mar 03, 2019 12:32Kasar Siriya ta zargi kawacen da Amurka ke jagoranta da yin amfani da sinadarai masu guba a yankin gabashin kasar.
-
Dakarun Yemen Sun kai harin Daukar Fansa Kan Saudiyya
Mar 03, 2019 07:36Sojoji da dakarun sa-kai na kasar Yemen sun kai hare-haren daukar fansa akan sojojin Saudiyya.
-
Jami'an Tsaron Isra'ila Sun kame Falastinawa
Mar 03, 2019 07:35Sojojin Isra’ila sun kame Palasdinawa da dama a yankin yammacin Kogin Jordan.
-
Bahrain: Hukuncin Dauri A Kan Mutane 170 Bisa Goyon Baya Ga Ayatollah Qasem
Mar 02, 2019 11:12Masarautar mulkin kama karya a kasar Bahrain tanadaure ‘yan kasar da suka nuna goyonbaya ga babban malamin addini na kasar.
-
Yan Adawa A Kasar Algeria Sun Kara Da Jami'an Tsaro, Mutane 10 Suka Ji Rauni
Mar 02, 2019 09:40Masu zanga-zangar nuna rashin amincewarsu da takarar shugaban kasar Algeria a zabubbuka masu zuwa sun kara da jami'an tsaro a kusa da fadar shugaban kasan.
-
Yawan Mutanen Da Suka Rasa Rayukansu A Tashin Boma-Bomai A Kasar Somaliya Ya Karu
Mar 02, 2019 09:38Wata majiyar jami'an tsaro a kasar Somaliya ta bayyana cewa yawan mutanen da suka rasa rayukansu sanadiyyar hare-haren ta'addanci da aka kai a birnin Magadishu ya karu zuwa 15.
-
Rikicin Siriya Ya Hallaka Mutum 246 A Watan Favrayun Da Ya Gabata
Mar 02, 2019 09:38Masu rajin kare hakin bil-adama na kasar Siriya sun fitar da rahoton cewa a watan favrayun da ya gabata, rikici tsakanin kungiyoyin dake dauke da makamai ya yi sanadiyar mutuwar fararen hula 246, daga cikinsu akwai kananen yara 54 da mata 50
-
Gwamnatin Lebanon Ta Mayar Da Martani Kan Haramta Hizbullah A Birtaniya
Feb 27, 2019 18:25A cikin wani bayani da ofishin jakadancin Lebanon A London ya fitar a yau, gwamnatin Lebanon ta nuna takaicinta kan kan matakin da Birtaniya ta dauka na haramta Hizbullah a kasar.
-
Masar Ta Ce Isra'ila Na Kokarin Rarraba Kawunan Shugabanin Afirka
Feb 27, 2019 08:15Mataimakin ministan harakokin wajen Masar ya ce a halin da ake ciki yanzu mahukuntan haramtacciyar kasar Isra'ila na kokarin rarraba kawunan kasashen Afirka