-
An Kawo Karshen Kutun Hukunta Masu Laifuffukan Yaki Na Kasar Ugoslavia A Jiya Alhamis
Dec 22, 2017 15:42A jiya ne aka kawo karshen aikin kotun hukunta masu laifuffukan yaki a yakin Ugoslavia bayan da aka gurfanar da mutane 161 a cikin shekaru 24 da kafa ta.
-
Rasha Ta Zargi 'Yan Tawayen Siriya Da Rusa Zaman Ganeva
Dec 22, 2017 08:38Gwamnatin Rasha ta ce 'yan adawa ne suka kawo cikas a tattaunawar Ganeva game da makomar Siriya
-
Catalonia: Masu Neman Ballewa Sun Lashe Zaben Majalisar Dokoki
Dec 22, 2017 03:09Jam'iyyun da suke goyon bayan 'yancin yankin Catalonia na kasar Spain sun sami nasara a zaben 'yan Majalisar dokokin da aka yi a yanki da kujeru 70 a jumillar 135.
-
Shugaban Kasar Korea Ta Arewa: Muna A Matsayin Barazana Ta Nukiliya Ga Amurka
Dec 22, 2017 02:59Shugaba Kim Jung Un, ya ce makaman Nukiliyar da muke da su sun maida mu zama babbar barazanar da Amurkan take fuskanta.
-
Human Right Watch: Lokaci Yayi Da Za A Sanya Wa Yarimar Saudiyya Takunkumi
Dec 21, 2017 14:51Kungiyar Kare Hakkokin Bil'adaman nan ta Human Rights Watch ta bukaci da a sanya wa Yarima mai jiran gado na Saudiyya takunkumin Majalisar Dinkin saboda jagorantar ci gaba da kai hare-haren wuce gona da irin da ake yi wa al'ummar Yemen.
-
Babban Zauren MDD Ya Amince Da Kudurin Allah Wadai Da Matsayar Trump Kan Qudus
Dec 21, 2017 14:50Babban zauren Majalisar Dinkin Duniya ya kada kuri'ar amincewa da gagarumin rinjaye kan kudurin da ya bukaci shugaban Amurka Donald Trump da ya janye matsayarsa ta sanar da birnin Qudus a matsayin babban birnin haramtacciyar kasar Isra'ila.
-
MDD Na Zaman Gaggawa Kan Batun Kudus
Dec 21, 2017 07:00A wannan Alhamis babban zauren MDD ke wani zaman gaggawa, inda kuma za'a kada kuri'a kan nuna adawa da matakin shugaba Trump na Amurka na ayyana birnin Kudus a matsayin fadar gwamnatin yahudawa sahayoniya 'yan mamaya na Isra'ila.
-
Barazanar Shugaban Amurka kan MDD Game Da Birnin Qudus
Dec 21, 2017 03:00A yayin da MDD ke shirin yin zama domin tattauna kudurin da Shugaban Amurka ya dauka na ayyana birnin Qudus a matsayin babban birnin Isra'ila, wakiliyar Amurka a Majalisar ta yi kasashen Duniya barazana.
-
Antonio Guterres Ya Ce: Matakin Da Amurka Ta Dauka Kan Birnin Qudus Mataki Ne Mai Hatsari
Dec 21, 2017 02:24Babban sakataren Majalisar Dinkin Duniya ya bayyana cewa: Matakin da gwamnatin Amurka ta dauka kan birnin Qudus mataki ne mai tsananin hatsari.
-
Majalisar Dinkin Duniya Ta Bayyana Cewa: An Samu Karuwar 'Yan Gudun Hijira A Duniya
Dec 21, 2017 02:23Majalisar Dinkin Duniya ta sanar da cewa: Yawan 'yan gudun hijira sun karu a duniya, inda daga shekara ta 2000 zuwa yanzu aka samu karuwar 'yan gudun hijirar har zuwa kashi 48 cikin dari.