-
Kasar Amurka Ta Ce A Shirye Take Ta Dauki Matakin Soji Kan Kasar Koriya Ta Arewa
Sep 27, 2017 03:10Shugaban kasar Amurka ya kara yin barazanar daukan matakin soji kan kasar Koriya ta Arewa.
-
Kasar Venezuala Ta Zargi Wasu Shugabannin Latin Amurka Da Bin Umurnin Kasar Amurka
Sep 26, 2017 23:32Ministan aikin gona a kasar Venezuala ya bayyana cewa: Shugaban kasar Amurka ne ke juya akalar wasu shugabannin kasashen latin Amurka.
-
Jaridar Washington post Ta Bayyana Sabon Umarnin Shugaban Amurka Da Jahilci.!
Sep 26, 2017 15:51Jaridar ta Amurka ta ce; Umranin da shugaban kasar ta Amurka Donald Trump ya bayar na haka kasashe uku shiga cikin Amurka, nuna wariya ne mai hade da jahilci.
-
Kwamitin Tsaro MDD Zai Yi Zama Kan Batun Myammar
Sep 26, 2017 03:13Kwamitin tsaro na Majalisar Dinkin Duniya zai yi wani zama a ranar Alhamis mai zuwa domin tattauna batun kasar Myammar.
-
Zaben Kurdistan Zai Kara Dagula Al'amuran Tsaro_Amurka
Sep 26, 2017 03:12Amurka ta sanar da cewa ta ji takaici sosai akan zaben raba gardama ballewar yankin Kurdawan Iraki, tare da cewa hakan zai kara dagula al'amuran tsaro da wahalhalu a yankin.
-
An Rufe Babban Taron MDD Karo Na 72
Sep 26, 2017 03:05An rufe babban taron MDD karo na 72 da aka yi a hedkwatar Majalisar dake birnin New York a jiya Litinin, inda wakilan kasa da kasa suka bayyana ra'ayoyinsu kan yadda za a aiwatar da jadawalin neman dauwamammen ci gaba.
-
Sharhi: Kuri'ar Raba Gardamar Yankin Kurdawan Kasar Iraki
Sep 25, 2017 02:29A yau Litinin ne ake sa ran za a gudanar da zaben raba gardama dangane da makomar yankin Kurdestan na kasar Iraki, a kokarin da 'yan siyasar yankin suke yi na balle yankin daga kasar Iraki da kafa kasar Kurdawa mai cin gashin kanta.
-
Angela Markel Ta Ce Ba Za Kafa Gwamnati Da 'Yan Adawa Ba.
Sep 25, 2017 02:12Bayan kawo karshen aikin Majalisar dokokin Jamus da kuma bayyana sakamakon farko , Shugabar jam'iyyar Christian Democratic Union Angela Markel ta ce ba za su kafa gwamnati da jam'iyu masu adawa da manufar jam'iyar ba.
-
MDD:Musulmin Rohingya Sun Fuskanci Wahalhalu Masu Yawa
Sep 25, 2017 02:12Babban kwamishinan dake kula da 'yan gudun hijra na MDD Filippo Grandi ya bayyana cewa musulmi 'yan kabilar Rohingya sun fuskanci wahalhalu masu yawa domin haka suna bukatar agajin gagguawa mai yawa.
-
Mogherini:Ba Za Mu Iya Sake Tattaunawa Ba Game Da Yarjejjeniyar Nukiliyar Iran Ba.
Sep 25, 2017 02:12Babbar jami'ar harkokin wajen kungiyar tarayyar turai Federica Mogherini ta tabbatar da cewa ba za su iya sake tattaunawa ba game da shirin nukiliyar zaman lafiya na kasar Iran ba.