-
Trump : Ban Lamunta Da Yadda China Ba Ta Tsawatawa Koriya Ta Arewa Ba
Jul 30, 2017 01:50Shugaba Donald Trump na Amurka ya ce ba zai lamunta ko kadan ba da yadda kasar China bata daukar wani ba mataki ba kan Koriya ta Arewa.
-
An Ayyana Sabon Firayi Ministan Rikon Kwarya A Pakistan
Jul 30, 2017 01:26Bayan umarnin da kotun kolin kasar Pakistan ta bayar na sauke Firayi ministan kasar Nawaz Sharif daga kan mukaminsa a ranar Juma'ar da ta gabata, bisa zarginsa da hannu a cikin wata badakala ta cin hanci da rashawa, Nawaz Sharif ya sanar da yin murabus da kansa a jiya Ajiya Asabar.
-
An Nada Firayi Ministan Rikon Kwarya A Kasar Pakistan
Jul 29, 2017 12:32Jam'iyyar Pakistan Muslim League-Nawaz (PML-N) mai mulki a kasar Pakistan ta zabi ministan man fetur da albarkatun kasa na kasar Shahid Khaqan Abbasi a matsayin firayi ministan rikon kwarya na kasar wanda zai maye gurbin hambararren firayi ministan kasar Nawaz Sharif.
-
Maduro: Amurka Ce Ummul Aba'isin Din Rikicin Da Ke Faruwa A Venezuela
Jul 29, 2017 12:32Shugaban kasar Venezuela Nicolas Maduro ya bayyana cewar Amurka ita ce ummul aba'isin din rikici da tashin tashinan da ke faruwa a kasar.
-
Hanyar Kalubalantar Matsalar Kwararan Bakin Haure Zuwa Kasashen Yammacin Turai
Jul 29, 2017 02:04A kokarin da ake yi na shawo kan matsalar kwararan bakin haure zuwa kasashen yammacin Turai, wakilan kasashen Turai da na Afrika 10 gami da wasu kungiyoyi 4 masu zaman kansu sun cimma yarjejeniya kan bin hanyoyin da suka dace domin kalubalantar matsalar kwararan bakin hauren zuwa kasashen Turai musamman ta hanyar teku.
-
Shugaban Kasar Amurka Ya Sanya Hannu Kan Dokar Dorawa Iran Da Rasha Takunkumai.
Jul 29, 2017 01:58Shugaban kasar Amurka Donal Trump ya rattaba hannun kan dokar kakabawa Iran da kasar Rasha takunkmi, a safiyar yau Asabar, bayan da majalisar dattawa ta amince da dokar a jiya juma'a.
-
Tarayyar Turai Ta Bawa Kasar Italia Dala Miliyon 54 Don Hana Kwarar Bakin Haure Daga Kasar Libya
Jul 29, 2017 01:57Kungiyar tarayyar turai ta bawa kasar Italia Euro miliyon 46 ko dalar Amurka miliyon 54 a jiya jumma'a don aikin hana kwarar bakin haure daga gabar kasar Libya zuwa turai.
-
Bernie Sanders: Kawo Tarnaki Ga Yarjejeniyar Shirin Iran Na Nukiliya Na Da Hatsari
Jul 28, 2017 14:27Dan majalisar dattijan Amurka Bernie Sanders ya kirayi shugaban kasar Donald Trump ya sake yin nazari kan hankoron da yake ta yi domin kawo tarnaki ga yarjejeniyar da aka cimmawa kan shirin Iran an nukilya.
-
Pakistan: Kotun Koli Ta Yi Umarni Da A Sauke Nawaz Sharif Daga Mukamin Firayi Minista
Jul 28, 2017 13:52Babbar kotun kolin kasar Pakistan ta bayar da umarni da a sauke Firayi ministan kasar Nawaz Sharif daga kan mukaminsa, saboda abin da kotun ta ce ta samu hannunsa a wata barna da dukiyar kasa da aka tafka.
-
Kwamitin Tsaron MDD Ya Goyi Bayan Sanarwa Da Bangarorin Libiya Suka Fitar
Jul 28, 2017 08:56Kwamitin tsaron MDD ya goyi bayan sanarwar da kungiyoyin 'yan kasar Libiya suka fitar na fitar da kasar daga cikin rikicin da take ciki.