-
An Kaiwa Kotun Kolin Venezuela Hari
Jun 28, 2017 01:59Gwamnatin kasar Venezuela wani jirgin yaki ya buda wuta a kan ginin Kotun kolin kasar
-
Hukumar "WFP" Ta Yi Kira Kan Ceto Dubban Kananan Yara Daga Masifar Yunwa
Jun 27, 2017 14:34Babban daraktan Hukumar Samar da Abinci ta Majalisar Dinkin Duniya "WFP" ya yi kira ga kasashen yammacin Turai da su gabatar da tallafi domin ceto dubban daruruwan kananan yara daga masifar yunwa a kasar Yamen da nahiyar Afrika.
-
Rasha Ta Yi Tir Da Barazana Amurka Kan Gwamnatin Siriya
Jun 27, 2017 05:57Fadar Kremlin ta yi Allah wadai da kakkausar murya kan barazana Amurka ga zargin gwamnatin Siriya da shirin kai hari da sinadari mai guba.
-
Faransa : Valls, Ya Fice Daga Jam'iyyar 'Yan Gurguzu
Jun 27, 2017 05:37Tsohon fira ministan Faransa, Manuel Valls, ya sanar da ficewarsa daga jami'iyar 'yan gurguzu ta 'socialist'.
-
Ana Tuhumar Shugaban Brazil Da Karabar Cin Hanci Da Rashawa
Jun 27, 2017 00:48Babban mai shigar da kara na kasar Brazil Rodrigo Janot ya bukaci kotun kolin kasar da ta gabatar da tuhuma a hukumance a kan shugaban kasar Michel Temer bisa zarginsa da laifin karbar cin hanci da rashawa.
-
Rasha Ta Gargadi Amurka A Kan Take-Takenta A Syria
Jun 27, 2017 00:48Gwamnatin kasar Rasha ta bukaci Amurka da ta daina kai hare-hare a kan sojojin Syria da kuma jiragen yakin kasar.
-
Amurka : Kotun Koli Ta Amunce Da Aiwatar Da Dokar Hana Baki Shiga Kasar
Jun 26, 2017 14:31Kotun koli a Amurka ta amince da aiwatar da wasu dokokin na shugaban kasar Donal Trump na hana baki daga wasu kasashen musulmi 6 shiga kasar.
-
MDD ta Kirayi Kasashe Da Su Zage Damtse Wajen Fada Da Muggan Kwayoyi.
Jun 25, 2017 23:53Sakon na Antonio Guterres ya zo ne a ranar fada da fasa kwaurin muggan kwayoyi ta duniya wacce ita ce ranar 26 ga wannan watan na Yuni.
-
Dw Ta Jamus Ta Yi Tir Da Kama Dan Rahotonta Da "Yan Sandan Najeriya Su ka yi.
Jun 25, 2017 23:51A ranar Juma'a ne dai aka kama Ibrahim Yakubu yayin da ya ke shirya rahoto akan ranar Kudus a garin Kaduna.
-
Columbia: Jirgin Ruwa Mai Dauke Da Masu Yawon Bude Ido 150 Ya Nutse
Jun 25, 2017 23:47Gwamnatin Kasar ta Columia ce ta sanar da nutsewar jirgin ruwan a gabar ruwan garin Guatape a arewa maso yammacin kasar.