-
ICC Ta Bukaci A Gaggauta Cafke Mata Saif-Islam Ghaddafi
Jun 14, 2017 11:14Babbar mai shigar da kara ta kotun hukuntan mayan laifuka ta duniya, Fatu Bensuda ta bukaci da a gaggauta cafke mata dan tsohon shugaban kasar Libiya Mu'ammar Ghaddafi, cewa da Seif al-Islam wanda wani gungun 'yan bindiga ya sanar da sake shi a ranar Juma'a data gabata.
-
Adawar Sanatocin Amurka Dangane Da Sayarwa Saudiya Makamai
Jun 14, 2017 07:29Wani Sanata na Jam'iyar Republicain ya bayyana cewa ya zama wajibi Gwamnatin Amurka ta dakatar da sayarwa Saudiya makamai domin kisan kiyashin da take yiwa Al'ummar kasar Yemen
-
An Ayyana Wani Gagarumin Aikin Bada Agajin Gaggawa Bayan Aukuwar Mummunar Gobara A London
Jun 14, 2017 07:27Wata mumunar gobara cikin daren Talata a London, ta mamaye wani bene mai hawa 27 dauke da gidaje masu yawa da ya zuwa yanzu, ba a tantance musabbabinta ba. Tuni dai hukumomi suka bayyana lamarin da wani babban bala'i.
-
UNICEF: Rabin Mutane Dubu 124 Da Suka Kamu Da Cutar Kwalara A Yemen Kananan Yara Ne
Jun 14, 2017 00:59Asusun Tallafawa Kananan Yara Na Majalisar Dinkin Duniya (UNICEF) ya bayyana cewar sama da rabin mutane dubu 124 da suka kamu da cutar Kwalara a kasar Yemen, kananan yara ne, lamarin da ke kara sanya damuwa dangane da makomar kasar.
-
Kungiyar EU Ta Gargadi Kasashen Kungiyar Uku Dangane Da Matsalar 'Yan Gudun Hijira
Jun 13, 2017 13:27Kungiyar tarayyar Turai EU ta gargadi kasashen Hungary, Poland da kuma Jumhuriyar Czech saboda kin karban masu neman mafaka da suka yi, wanda hakan ya sabawa dokokin tarayyar kuma tana iya daukar mataki a kansu.
-
Kungiyar OPEC Ta Ce Amurka Ce Take Dagula Kasuwar Danyen Man Fetur A Duniya
Jun 13, 2017 13:26Kungiyar kasashe masu arzikin man fetur OPEC ta bayyana cewa kasar Amurka ce ta dagula lissafinta na kyautatuwan farashin danjen man fetur a kasuwannin duniya sanadiyyar yawan man da take haka a cikin gida.
-
Tsananta Dokokin Kudin Turai Bayan Ficewar Kasar Birtaniya
Jun 13, 2017 06:51Za A tsananta dokokin Kudin kasashen Turai bayan ficewar kasar Birtaniya daga cikin kungiyar
-
James Mattis: Rundunar Sojin Amurka Ta Samu Koma Baya
Jun 13, 2017 02:22Sakataren tsaron Amurka James Mattis ya bayyana cewa, rundunar sojin kasar ta samu koma baya idan aka kwatanta irin shirin da take da shi a shekarun baya.
-
An Samu Sabani Dangane Da Rikicin Qatar A Gwamnatin Amurka
Jun 12, 2017 06:50Akwai Sabani Tsakanin Saktaren Harakokin Waje da Ministan Tsaro na Gwamnatin Amurka Dangane da Rikicin Kasar Qatar
-
Trump Ya Fasa Ziyartar Birtaniya
Jun 12, 2017 01:17Shugaba Donald Trump na Amurka ya bayyana wa fira ministar Birtaniya, Theresa May cewa ya dage ziyarar da aka tsara zai kai a kasar.