-
Dumamar Yanayi : Kamata Ya Yi A Tattauna, Ba Surutu Ba - Putin
Jun 02, 2017 13:51Shugaba Vladimir Putin na Rasha ya ce ba zai yi jayaya da matakin da takwaransa na Amurka Donald Trump ya dauka ba na yin watsi da yarjejeniyar canjin yanayi ta Paris.
-
IS Ta Dauki Alhakin Kai Harin Philippines
Jun 02, 2017 10:16kungiyar 'yan ta'adda ta IS ta dauki alhakin kai harin da ya yi sanadin mutuwar mutane 37 a wani gidan caca a birnin Manille na kasar Philippines.
-
Putin:Rasha Ta Bayyana Shirinta Na Sayarwa Turkiya Makaman Kariya Kirar S-400
Jun 02, 2017 02:06Sanarwar Shugaban Kasar Rasha na shirin sayarwa kasar Turkiya makaman kariya samfarin S-400, zai bayar da dama ga wata kasa dake cikin kungiyar Nato ta mallaki wannan makami.
-
Amurka Ta Fice Daga Yarjejjeniyar Dumamar Yanayi Na Paris
Jun 02, 2017 02:01Shugaban Kasar Amurka Donal Trump ya sanar da ficewar kasar sa daga yarjenniyar yanayi na birnin Paris tare da cewa babu Wani amfani da kasar sa ta samu a wannan yarjejjeniya.
-
Rawar Saudiyya Wajen Yada Akidar Wahibiyanci Dake Haifar Da Ta'addanci A Duniya
Jun 02, 2017 01:25Cikin watannin baya-bayan nan sakamakon ci gaba da yaduwar ayyukan ta'addanci a bangarori daban-daban na duniya da kuma kokarin da ake yi na gano bakin zaren wannan matsalar don fada da ita, malamai da masana suna ci gaba da karin bayani dangane da irin rawar da kasar Saudiyya take takawa wajen yada akidar wahabiyanci wanda ake ganinsa a matsayin tushen yaduwar ayyukan ta'addanci a duniya.
-
Wani Dan Majalisar Dokokin Amurka Ya Yi Kakkausar Suka Kan Alakar Amurka Da Saudiyya
Jun 01, 2017 14:52Wani dan Majalisar Dokokin Amurka ya yi kakkausar suka kan alakar kasarsa da Saudiyya musamman mu'amalar makamai da suka kulla a tsakaninsu.
-
Raguwar Yawan Danyen Man Fetur A Kasuwan Duniya Zuwa Ranar Daya Ga Watan Yuli
Jun 01, 2017 07:20Ministan makamacin kasar Rasha ya bada sanarwan raguwar cubic mita nillion 100 na danyen mai a kasuwannin duniya zuwa ranar daya ga watan Mayu na wannan shekara
-
Tarayyar Turai Da China Suna Goyon Bayan Yarjeneiyar Paris Kan Dumamar Yanayi
Jun 01, 2017 02:27Kungiyar tarayyar turai tare da China sun bayyana matsayinsu kan ci gaba da goyon bayan yarjejeniyar Paris kan dumamar yanayi, ko da kuwa Amurka ta yi watsi da yarjejeniyar.
-
Gwamnatin Turkiyya Ta Gargadi Kasashen Da Suke Goyon Bayan Dan Adawar Kasarta Fatahullahi Gulen
Jun 01, 2017 02:14Gwamnatin Turkiyya ta yi gargadin cewa zata dauki matakin ramakon gayya kan kasashen da suke goyon bayan kungiyar Fatahullahi Gulen.
-
Gwamnatin Myanmar Ta Rufe Makarantun Musulmi A Yankin Yangun
Jun 01, 2017 02:12Musulmi garin Yangun na kasar Myanmar a yammacin jiya Laraba sun gudanar da gangami domin nuna rashin amincewarsu da matakin da gwamnatin kasar ta dauka na rufe musu makarantu.