-
Zaizayar Kasa ta yi sanadiyar mutuwar Mutane 92 a kasar Colombia
Apr 01, 2017 13:30Sanadiyar zaizayar kasa a kudancin Colombia, akalla Mutane 92 ne suka rasa rayukansu.
-
Masar : Al-Sisi Zai Gana Da Trump Na Amurka
Apr 01, 2017 06:44Bayan shafe shekaru hudu na rashin jituwa da Amurka, shugaba Abdel Fattah al-Sissi na Masar zai gana da takwaransa na Amurka Donald Trump.
-
An kori 'Yan Najeriya Fiye Da 20 Daga Kasar Birtaniya Zuwa Gida.
Mar 31, 2017 14:31Kakakin 'Yan Sanda Jahar Lagos da ke Najeirya ya sanar da cewa; 'Yan kasar 23 da aka koro daga Birtaniya na same ne da laifukan da su ke da akala da hijira.
-
Matakin Isra'ila Na Yin Sabbin Gine-gine Abun Allah-wadai Ne
Mar 31, 2017 04:19Matakin mahukuntan yahudawan mamaya na Isra'ila na yin sabbin gine-gine a yammacin gabar kogin Jordan ya janyo mata da firicin Allah tsine daga bangarori daba daban na duniya.
-
An Kafa Dokar Hana Saka Nikabi A Wuraren Jama’a A Kasar Austria
Mar 31, 2017 02:10Gwamnatin kasar Austria ta afa dokar hana raba kur’ani da kuma saka nikabi a wuraren hada-hadar jama’a a fadin kasar.
-
Amurka Ta Gargadi 'Yan Kasarta Kan Tafiya Kasar Saudiyya Saboda Barazanar Ta'addanci
Mar 30, 2017 12:55Ma'aikatar harkokin wajen kasar Amurka ta gargadi 'yan kasarta kan su nisanci gudanar da tafiye-tafiye zuwa kasar Saudiyya.
-
Taimakon Musulmin Jamus ga 'yan gudun hijra
Mar 30, 2017 00:30Wani sabon bincike ya nuna cewa kimanin rabin Musulmin kasar Jamus na taimakawa 'yan gudun hijra a kasar
-
Martanin kasashen duniya kan ficewar Birtaniya Daga cikin EU
Mar 30, 2017 00:29Shugabannin kasashen duniya sun mayar da martani bayan Birtaniya ta mika wasikar ficewarta daga kungiyar kasashen Turai don kawo karshen zamanta na shekaru 44 a cikin EU.
-
MDD Ta Yi Kakkausar Suka Da Yadda Ake Jingina Ta'addanci Ga Addinin Musulunci
Mar 29, 2017 12:32Babban sakataren Majalisar Dinkin Duniya Antonio Guterres yayi kakkausar suka da kokarin wasa da hankulan mutane da wasu suke yi wajen jingina ayyukan ta'addanci ga addinin Musulunci.
-
Ruhani Ya Gana Da Putin Na Rasha A Moscow
Mar 28, 2017 11:51A ci gaba da ziyarar aikin da yake a birnin Moscow, shugaban kasar Iran Hassan Ruhani ya gana da takwaransa na Rasha Vladimir Putine inda suka tattauna kan batutuwa da dama da suka shafi kasashen biyu.