-
Cibiyar Fatawa A Masar Ta Mayar Wa Geert Wilders Da Martani
Mar 09, 2017 13:23Cibiyar da ke bayar da fatawoyin muslunci a kasar Masar ta mayar da kakkausan martani a kan kalaman batunci da dan majalisar dokokin Holland Geert Wilders ya yi.
-
Gobara Ta Lashe Rayukan Yara Marassa Galihu Fiye Da 20 A Kasar Guatemala
Mar 09, 2017 02:55Tashin gobara a gidan kula da tarbiyyan yara marassa galihu a kasar Guatemala ya lashe rayukan yara akalla 21 tare da jikkatan wasu fiye da 40 na daban a jiya Laraba.
-
Babban Sakataren MDD Ya Bukaci Daukaka Matsayin Mata A Dukkanin Kasashen Duniya
Mar 09, 2017 02:53Babban sakataren Majalisar Dinkin Duniya ya bukaci hanzarta daukan matakan daukaka matsayin mata a dukkanin fagen rayuwa a kasashen duniya.
-
Kwamitin Alkalan Hukumar IAEA Sun Nuna Goyon Baya Ga Ci Gaban Shugabancin Yukiya Amano
Mar 09, 2017 02:51Shugaban hukumar kula da makamashin nukiliya ta duniya ta IAEA Yukiya Amano da karshen wa'adin shugabancinsa ke kara karatowa ya samu goyon bayan alkalan hukumar kan ci gaba da gudanar da shugabancin hukumar.
-
Kwamitin Tsaro Na Taron Gaggawa Kan Batun Koriya Ta Arewa
Mar 08, 2017 14:17Kwamitin tsaro na MDD na wani taro domin duba matakan dauka a kan Koriya ta Arewa bayan gwajin makamai masu linzami guda hudu data yi a baya bayan nan.
-
Najeriya : An Kafa Kwamitin Da Zai Binciki Sojoji
Mar 08, 2017 13:51Rundinar sojin Najeriya ta ce ta kafa wani kwamiti da zai binciki zargin da akewa sojojin kasar na cin zarafin bil adama a yakin da suke da kungiyar boko haram.
-
Kwamitin Tsaron MDD ya tabbar da kalubalantar Kungiyar Boko Haram
Mar 08, 2017 02:17Kwamitin tsaron MDD ya bayyana fadada yankin tabkin Tchadi a matsayin hanyar kalubalantar kungiyar Boko Haram.
-
Adawar Al'ummar Amurka kan sabuwar Dokar Trump dangane da 'yan hijra
Mar 08, 2017 02:16Wasu Amurkawa sun bayyana adawar su kan sabuwar dokar da Shugaban kasar Donal Trump ya sanyawa hannu wacce ta haramtawa 'yan kasashe 6 na musulmi shiga Amurka.
-
Sabuwar Dokar Trump Ta Hana Baki Shiga Amurka, Ungulu Da Kan Zabo
Mar 08, 2017 02:06Bayan kwanaki na tattaunawa da ka-ce-na-ce, shugaban kasar Amurka Donald Trump ya rattaba hannu kan wani sabon umurninsa na matsayin shugaban kasa na hana 'yan wasu kasashe shida na musulmi shigowa kasar Amurka har na tsawon watanni uku.
-
Bakin Haure Suna Ci Gaba Da Halaka A Tekun Mediterranea
Mar 07, 2017 14:11Majalisar Dinkin Duniya ta bayyana cewa: Bakin haure da suke kokarin tsallakawa zuwa kasashen yammacin Turai ta hanyar teku suna ci gaba da rasa rayukansu musamman a tekun Mediterranea.