-
Ana Takun Saka Tsakanin Turkiya Da Kotun Manyan Laifuka Ta Duniya
Mar 07, 2017 04:39Kotun manyan laifuka ta duniya ta mika batun kasar Turkiya ga kwamitin tsaron majalisar dinkin duniya, sakamakon ci gaba da tsare daya daga cikin alkalan kotun da kasar Turkiya ke yi.
-
Zaben Faransa : Alain Juppe Ya Ce Ba Zai Tsaya Takara Ba
Mar 06, 2017 12:48Tsohon fira-ministan Faransa, Alain Jupe, ya ce ba zai sake tsayawa takara ba a zaben shugabancin kasar na watan Afrilun dake tafe ba.
-
Amurka : Trump Ya Sanya Hannu Akan Sabuwar Dokar Baki
Mar 06, 2017 12:19Shugaba Donald Trump na Amurka, ya sanya hannu kan wata sabuwar doka data shafi baki, bayan da wata kotun kasar tayi watsi da wacen makamanciyarta data tanadi hana baki daga wasu kasashen musulmi bakwai shiga kasar.
-
Koriya Ta Arewa Ta Harba Makamai Masu Linzami Guda 4
Mar 06, 2017 02:23Koriya ta arewa ta harba wasu makamai masu linzami guda hudu a wannan Litinin, wanda uku daga cikinsu suka fada wani yankin kasar Japon.
-
An Yi Taho Mu Gama Tsakanin Masu Adawa Da Magoya Bayan Trump A California
Mar 05, 2017 14:05Masu adawa da shugaban Amurka Donald Trump sun yi ta ho mu gama da masu goyon bayansa a yankin Berkeley da ke cikin jahar California ta kasar Amurka.
-
Wani Musulmi Ya Tsaya Takarar Gwamnan Jahar Michigan Ta Amurka
Mar 05, 2017 14:02A karon farko wani musulmi ya fito a matsayin dan takarar neman gwamnan jahar Michigan ta kasar Amurka.
-
Malaysia Ta Kori Jakadan Koriya Ta Arewa
Mar 05, 2017 07:48Kasar Malaysia ta sanar da korar jakadan Koriya ta Arewa daga kasarta, a daidai lokacin da dangantaka ta yi tsami tsakanin kasashen biyu bayan kisan dan uwan shugaba Kim Jong-Un a filin jirgin saman Kuala Lampur.
-
Fira Ministan Gwamnatin Hadin Kan Kasar Libiya Ya Yi Suka Kan Bangaren Siyasar Da Ke Garin Tabruk
Mar 05, 2017 03:31Fira ministan gwamnatin hadin kan kasa a Libiya ya yi kakkausar suka kan matakin da bangaren siyasa da ke da zama a garin Tabruk a gabashin kasar dangane da nuna rashin amincewa da shiga tsakanin kasar Masar a kokarin da take yi na warware dambaruwar siyasar kasar ta Libiya.
-
Trump ya zargi Gwamnatin Obama da sauraren maganar da yake a waya
Mar 04, 2017 14:12Shugaban Amurka Donald Trump ya zargi gwamnatin Obama da ta gabata da satar bayanan wayarsa a ofishinsa na Hasumiyar Trump dake birnin New York, a lokacin yakin neman zabe.
-
Sakataren Janar Na MDD Zai Ziyarci Kenya
Mar 04, 2017 07:11Babban sakatare janar na MDD, Antonio Guterres, zai fara wata ziyarar aiki gobe Lahadi a kasar Kenya.