-
Paparoma Francis Ya Bukaci Kawo Karshen Tashe-Tashen Hankula A Kasar DR Congo
Feb 19, 2017 11:54Shugaban darikar katolika ta mabiya addinin Kirista ta duniya ya bukaci kawo karshen duk wani tashe-tashen hankula a Jamhuriyar Dimokaradiyyar Congo.
-
Mafi yawan Amurkawa na adawa da hana musulmci shiga cikin kasar.
Feb 19, 2017 07:39Bisa wani sabon Jin Ra'ayin Al'umma da aka gudanar, mafi yawan Amurkawa sun bayyana adawar su da hana Musulmi shiga cikin kasar Amurka.
-
Shugaban Trump Na Amurka Ya Kori Wani Jigo A Majalisar Tsaron Kasar Daga Aiki Don Sukarsa
Feb 19, 2017 02:55Fadar white Hause ta bada sanarwan korar wani jigo a majalisar tsaron kasar daga aiki saboda sukar da yayi wa shugaba Donal Trump da iyalansa kan yadda suke tafiyar da kasar.
-
Gwamnatin Jamus Ta Haramta Sayar Da Wasu Kayakin Wasan Yara Kirar Amurka A Kasarta
Feb 18, 2017 08:25Gwamnatin kasar Jamus ta bada sanarwan haramta sayar da wasu kayakin wasan yara mai suna Genesis Toys kirar wani kamfanin AMurka
-
Majalisar Dinkin Duniya Ta Yi Allawadai Da Hare-Haren Birnin Bagadaza
Feb 18, 2017 04:23Babban sakataren majalisar dinkin duniya António Guterres ya yi Allawadai da kakkausar murya dangane da hare-haren bama-baman da aka kai a birnin Bagadaza na kasar Iraki wanda ya yi sanadiyyar mutuwar mutane fiye da 60.
-
Wani Bangare Na Laifuffuka Da Wuce Gona Da Irin Amurka A Kasar Siriya
Feb 18, 2017 02:26Kakakin Rundunar Tsaron Amurka (Centcom) Manjo Josh Jacques ya bayyana cewar rundunar sojin Amurkan ta yi amfani da sama da albarusai 5000 da aka kera su daga karfen uranium din da aka sarrafa a wasu hare-hare guda biyu da suka ce sun kai kan wasu tankokin man fetur na kungiyar Da'esh (ISIS) a lardunan Deir Zur da Hasaka na kasar Siriya a watan Nuwamban 2015, duk kuwa da alkawarin da suka yi a baya na cewa ba za su sake amfani da wannan mugun sinadari ba.
-
Ganawar Donald Trump Da Benjamin Netanyahu A White House
Feb 17, 2017 15:10A jiya ne Firayi ministan haramtacciyar kasar Isra’ila ya gana da shugaban kasar Amurka Donald Trump a fadar White House da ke birnin Washington a ziyarar da ya fara gudanarwa a kasar ta Amurka.
-
Trump Zai Maye Gurbin Dokar Hana Musulmi Shiga Kasar Amurka Da Wata Sabuwar Doka
Feb 17, 2017 08:38Shugaban kasar Amurka Donal Trump zai kafa wata sabuwar doka ta hana musulmi shiga Amurka a mazaunin wacce aka yi watsi da ita.
-
Ficewar Britania Daga Tarayyar Turai Zai Dauki Fiye Da Shekaru Biyu
Feb 17, 2017 08:26Shugaban majalisar zartarawa ta tarayyar Turai ya bayyana cewa ficewar Britania daga tarayyar Turai zai dauki akalla shekaru biyu cutar ana yi.
-
Kungiyar Tsaro Ta NATO Ta Musanta Batun Cewa Tana Gasa Da Kasar Rasha Kan Mallakar Makamai
Feb 17, 2017 00:30Babban sakataren kungiyar tsaro ta NATO ya bayyana cewa: Kungiyarsa bata taba tunanin gudanar da gasa da kasar Rasha a fagen mallakar makamai ba.