-
Sojojin Kasar Turkia 40 Ma'aikata A Kungiyar Nato Sun Bukaci Mafaka A Kasar Jamus
Jan 28, 2017 13:02Sojojin kasar Turkia guda 40 wadanda suke aiki da kungiyar tsaro ta NATO sun nemi mafaka a kasar Jamus bayan da gwamnatin kasar Turkia ta koresu daga aikinsu kan tuhumarsu da hannu a cikin kokarin juyin mulki a shekara da ta gabata
-
Majalisar .D. Duniya Ta Bayyana Damuwarta Kan Yiyuwar Bullar Matsalar Yunwa A Nigeriya
Jan 28, 2017 08:15Shugabar bangaren gudanarwa a Hukumar Kula da Shirin Wadata Duniya da Abinci ta Majalisar Dinkin Duniya ta bayyana damuwarta kan yiyuwar bullar karancin abinci a shiyar arewa maso gabashin Nigeriya.
-
Amurka : Trump, Zai Tattauna Da Shugabannin Kasashe 5 Ta Wayar Tarho
Jan 28, 2017 03:07Sabon shugaban Amurka, Donald Trump zai tattauna ta wayar tarho da wasu shugabannin kasashen waje biyar a wannan Asabar.
-
Taron Kasashen Kudancin Kungiyar EU
Jan 28, 2017 03:07Shugabannin kasashe bakwai na kudancin kungiyar tarayya Turai ta EU na soma wani taro yau a birnin Lisbonne da nufin samar da mafita dangane da kalubalen dake gaban kasashen.
-
Trump Na Nazarin Saka Kungiyar Muslim Brotherhood Ta Masar A Cikin 'Yan Ta'adda
Jan 27, 2017 14:04Gwamnatin Donald Trump na nazarin saka kungiyar 'yan uwa musulmi (muslim Brotherhood) ta kasar Masar a cikin jerin kungiyoyin 'yan ta'adda na duniya.
-
Muslunci Ne Addini Na Biyu Da Yake Yaduwa Cikin Sauri A Italiya
Jan 27, 2017 14:04Wasu alkalumma na gwamnatin kasar Italiya sun yi nuni da cewa, addinin muslunci shi ne addini na biyu da ke yaduwa a cikin kasar, domin kuwa fiye da kashi 34 cikin dari na 'yan kasashen waje da ke zaune a kasar musulmi ne.
-
Wakilin Majalisar Dinkin Duniya Na Musamman Ya Isa Kasar Gambiya
Jan 27, 2017 06:11Babban Sakataren Majalisar Dinkin Duniya ya aike da wakilinsa na musamman zuwa kasar Gambiya domin zantawa da mahukuntan kasar bayan samun canjin gwamnati a kasar ta Gambiya.
-
UN Ta Nuna Damuwa Kan Ci Gaba Da Bullar Tashe-Tashen Hankula A Kasar Afrika Ta Tsakiya
Jan 27, 2017 05:40Majalisar Dinkin Duniya ta bayyana tsananin damuwarta kan matsalolin tashe-tashen hankula da suke ci gaba da gudana a yankunan kasar Jamhuriyar Afrika ta Tsakiya.
-
Mexico: Babu Wata Tattaunawa Da Kasar Amurka Akan Batun Gina Katanga Tsakanin iyakokin kasashen Biyu.
Jan 27, 2017 03:01Ministan Harkokin Wajen Kasar Mexico Luis Videgaray Caso ya ce; Kasarsa ba za ta yi wata tattunawa da gwamnatin Amurka ba akan gina katanta a tsakanin iyakokinsu.
-
Kasar Mexico ba za ta biya kudaden gina Katanga ba
Jan 26, 2017 14:09Shugaban kasar Amurka ya ce idan Kasar Maxico ta ki amincewa da biyan kudaden gida katanga a kan iyakokin kasashen to ba zai gana da Shugaban kasar Maxicon ba.