-
Majalisar Dinkin Duniya Ta Yi Gargadi Kan Bullar Masifar Yunwa A Kasar Burundi
Jan 26, 2017 06:59Hukumar Majalisar Dinkin Duniya mai kula da yaduwar jama'ar duniya ta yi gargadi kan bullar masifar yunwa a kasar Burundi.
-
Sojojin Yemen Sun Harbo Wani Jirgin Yakin Sojojin Hayan Saudiyya
Jan 25, 2017 14:50Sojojin Yemen tare da dakarun kungiyar Ansarullah sun sami nasarar harbo wani jirgin yakin Saudiyya da kawayenta samfurin Apachie a lardin Ta'iz da ke kudu maso yammacin kasar Yemen din.
-
Kungiyar Tarayyar Turai Ta Yi Allawadai Da Gina Matsugunnan Yahudawa A Palastinu
Jan 25, 2017 04:05Kungiyar tarayyar turai ta yi Allawadai da kakkausar murya dangane da ci gaba da gina matsugunnan yahudawa da haramtacciyar kasar Isra'ila ke yi a cikin yankunan Palastinawa, musamman a gabashin birnin Quds.
-
Rasha: Iran Za Ta Taka Muhimmiyar Rawa Wajen Sa-Ido Kan Dakatar Da Bude Wuta A Syria
Jan 25, 2017 03:58Shugaban tawagar kasar Rasha a tattaunawar dakatar da bude wuta a Syria da aka gudanar a birnin Astana na akasar Kazakhstan, ya bayyana cewa Iran za ta taka muhimmiyar rawa wajen sa-ido domin tabbatar da bude wuta a syria.
-
Biritaniya : Sai Gwamnati Ta Samu Amincewar Majalisa kafin Soma Tattauna Hanyoyin Ficewa (EU)
Jan 24, 2017 14:17Kotun kolin Biritaniya ta ce dole sai gwamnati ta samu amincewar Majalisa kafin soma tattauna bin hanyoyin ficewar kasar daga kungiyar Tarayyar Turai ta EU.
-
Iran: Lokaci Mai Zuwa Ne Zai Tabbatar Da Nuna Kin Jinin Musulunci Da Trump Ya ke yi.
Jan 23, 2017 15:30Kakakin Ma'aikatar harkokin Wajen Iran ya ce: Lokaci Mai Zuwa Ne Zai Tabbatar Da Nuna Kin Jinin Musulunci Da Trump Ya ke yi.
-
An Fara Taron Tattaunawar Sulhun Kasar Siriya A Kasar Kazakhstan
Jan 23, 2017 07:39A yau ne aka faraa wani taron tattaunawar sulhu tsakanin wakilan gwamnati da 'yan adawan kasar Siriya a birnin Astana babban birnin kasar Kazakhstan da nufin samo hanyar da za a magance rikicin kasar da ya ki ci ya ki cinyewa.
-
Sharhi: Donald Trump Sabon Shugaban Kasar Amurka Na 45
Jan 23, 2017 04:26A ranar Juma’a da ta gabata ce dai aka rantsar da Donald Trump a matsayin sabon shugaban kasar Amurka, kuma shugaba karo na 45 a kasar, wanda zai yi wa’adi na shekaru 4.
-
Fadar White House Ta Amurka Ta Sanar Da Matsayinta Kan Ofishin Jakadancinta Da Ke H.K.Isra'ila
Jan 23, 2017 03:32Fadar shugaban kasar Amurka ta White House ta mai da martani kan jita-jitan da ake yadawa ta cewa: Sabuwar gwamnatin Amurka ta sanar da ranar mai da ofishin jakadancinta daga Tel-Aviv zuwa birnin Baitul-Maqdis da ke Haramtacciyar kasar Isra'ila.
-
Mata Sun Fara Gudanar Da Zanga-Zangogin Kin Jinin Donald Trump
Jan 21, 2017 08:22Rahotanni daga kasashe daban-daban na duniya suna nuni da cewa dubun dubatan mata ne suka fito kan titunan birane daban-daban na duniya a wani shirin zanga-zanga ta kasa da kasa ta kyamar sabon shugaban Amurka Donald Trump.