-
An Rantsar Da Trump A Matsayin Shugaban Amurka Na 45
Jan 20, 2017 14:15Zababen shugaban Amurka Donald Trump, ya yi rantsuwar kama aiki a matsayinsa na shugaban kasar na 45, inda ya gaji Barack Obama wanda ya mulki kasar tsawon shekaru 8.
-
Obama Ya Gargadi Shugaban Amurka Mai Jiran Gado Donald Trump
Jan 20, 2017 07:35Shugaban Amurka mai barin gado Barack Obama ya ja gargadin shugaban Amurkan mai jiran gadon Donald Truimp da cewa koda ya sauka daga mulkin to fa ba zai yi shiru ba idan har Mr. Trump yayi kokarin dagula lamurra a Amurkan.
-
Mexico Ta Mika Madugun Masu Safarar Kwaya El-Chapo Ga Amurka
Jan 20, 2017 07:35Gwamnatin kasar Mexico ta mika wa Amurka kasurgumin shugaban masu fataucin miyagun kwayoyi dan kasar Joaquin Guzman da ake kira El Chapo domin fuskantar shari’a kan tuhumce-tuhumcen da ake masa a kasar Amurkan.
-
In An Jima Ne Shugaban Kasar Amurka Na 45 Donal Trump Zai Yi Rantsuwar Kama Aiki A Matsayin Shugaban Kasa
Jan 20, 2017 01:23A dai dai lokacinda magoya da kuma masu adawa da zabebben shugaban kasar Amurka Donal Trump shirye shiryen karbar mulki suna tafiya kamar yadda aka tsara.
-
Muftin Kasar Masar Ya Jaddada Wajabcin Yaki Da Ta'addanci
Jan 19, 2017 11:02Muftin kasar Masar ya jaddada wajabcin samun hadin kan kasashen duniya a fagen yaki da ayyukan ta'addanci.
-
Iran Ta Bukaci Gwamnatin Myanmar Ta Kawo Karshen Kissan Musulman Kasar
Jan 19, 2017 08:16gwamnatin kasar Iran ta bukaci gwamnatin kasar Myanmar da ta kawo karshen kisan kiyashin da akewa muslman kabilar Rohinga
-
Sabon Sakataren MDD Ya Bayyana Shekarar 2017 A Matsayin Shekarar Sulhu
Jan 19, 2017 03:20Sabon babban sakataren majalisar dinkin duniya Antonio Guterres ya bayyana shekara ta 2017 a matsayin shekara ta zaman lafiya da fahimtar juna a tsakanin al’ummomin duniya.
-
Shamkhani: Babu Wata Gayyata Ta Hadin Gwiwa Da Aka Yi Wa Amurka Kan Taron Sulhun Siriya
Jan 18, 2017 14:01Babban sakataren majalisar koli ta tsaron kasar Iran Ali Shamkhani ya bayyana cewar kasashen Iran, Rasha da Turkiyya ba su aike wa Amurka da wata gayyyata ta hadin gwiwa da nufin ta halarcin taron sulhunta rikicin kasar Siriya da za a gudanar a kasar Kazakhstan ba yana mai cewa ko da Amurkan ta zo to babu wata rawa da za ta taka a tattaunawar.
-
Shugaban Kasar Venezuela Ya Yi Maraba Da Tattaunawa Da Yan Adawar Kasar
Jan 18, 2017 08:24Shugaban kasar Venezuela Nicolas Madoro ya yi maraba da ci gaba da tattaunawa da yan adawar kasar, wadanda suke iko da majalisar dokokin kasar.
-
(EU) Ta Bukaci Trump Ya Mutunta Yarjejeniyar Nukiliyar Iran
Jan 18, 2017 02:55Kungiyar Tarraya Turai ta bukaci bangaren zababen shugaban kasar Amurka Donald Trump daya mutunta yarjejeniyar nukiliyar da kasashen duniya suka cimma da kasar Iran.