-
Akalla Mutane 60 Sun Rasa Rayukansu Saboda Wata Tarzoma Da Ta Barke A Gidan Yarin Brazil
Jan 02, 2017 14:24Kimanin mutane 60 sun rasa rayukansu sakamakon wata mummunar tarzoma da ta barke a wani gidan yari a kasar Brazil bayan wani rikici da ya barke tsakanin kungiyoyin masu fataucin muggan kwayoyi guda biyu da ba sa ga maciji da junansu da ake tsare da su a gidan yarin na garin Manaus
-
Taro Kan Addinin Muslunci A Babban Dakin Karatu Na Chaleston A Amurka
Jan 02, 2017 10:28Babban dakin karatu na garin Charleston a jahar Carolina ta kudu a kasar Amurka zai dauki nauyin wani zama domin tattauna lamurra da suka shafi muslunci.
-
Musulmin Mayanmar Na Fuskantar Wani Sabon Zalunci Ta Hanyar Kakaba Musu Haraji
Jan 02, 2017 10:24Magajin garin birnin Samuna na kasar Myanmar ya kakaba wa musulmi biyan harajin dole a birnin.
-
A Yau Ne Ake Cika Shekara Guda Da Kisan Babban Malamin Addini A Saudiyya Sheikh Nimr
Jan 02, 2017 10:21A yau ne ake cika shekara guda da kisan babban malamin addinin muslunci Ayatollah Baqir Nimr da masarautar Saudiyya ta yi, tare da wasu mutane 3 masu fafutuka na kungiyoyin farar hula a kasar.
-
Shugaba Hollande Zai Ziyarci Iraki
Jan 01, 2017 02:52Shugaba François Hollande na Faransa ya sanar da cewa zai isa kasar Iraki a wannan Litinin, domin jinjinawa sojojin kasarsa dake fagen daga a yaki da ta'addanci a kasar ta Iraki.
-
MDD Ta Goyi Bayan Shirin Tsagaita Wuta A Siriya
Jan 01, 2017 02:52Majalisar dinkin duniya ta goyi bayan shirin tsagaita wutar da kasashen Rasha da Turkiyya suka samar a Syria.
-
'Yan Ta'addan ISIS Sun Yi Barazanar Kai Munanan Hare-Hare A Lokutan Bukuwan Sabuwar Shekara
Dec 31, 2016 14:53Kungiyar 'yan ta'addan wahabiyyah takfiriyyah na ISIS (Daesh) ta yi barazanar cewa za ta yi kisan kiyashi a kan jama’a a kasashe daban-daban a lokacin bukuwan sabuwar shekara.
-
Putin: Ba Zamu Kori Kowa ba Saboda Matakin Amurka
Dec 30, 2016 10:29Shugaban Rasha, Vladimir Poutine, ya ce kasarsa ba zata kori jami'an Amurka ba, bayan da Amurkar ta kakabawa kasar Rashar Takunkumi tare da korar wasu jami'an diflomatsiyan ta 35.
-
A Yau Ne Za'a Kawo Karshen Tattaunawar Shiga Tsakanin Rikicin Dr. Kongo
Dec 30, 2016 06:59Cocin Katolika da ke shiga tsakani a rikicin siyasar da ya kunno kai a kasar Demokradiyyar Kongo ya sanar da cewa a yau Juma'a ne za a kawo karshen tattaunawar da fada-fada na cocin suke yi da nufin samun mafita ga rikicin.
-
Wasu Wadanda Suka Karbi Kyautar Nobel Sun bukaci MDD Ta Shiga Cikin Lamarin Kisssan Musulman Myanmar
Dec 30, 2016 01:43Wasu wadanda suka karbi kyautar Nobel a duniya sun bukaci Majalisar dinkin duniya ta shiga cikin lamarin musulman kasar Myanmar don dakatar da kisan kiyashin da ke faruwa a kasar Myanmar.