-
An bukaci Isra'ila da ta fice daga tsaunukan Golan
Dec 03, 2016 07:51Majalisar Dinkin Duniya ta sake fitar da wani kudirin inda ya bukaci haramcecciyar kasar Isra'ila da ta fice daga tsaunukan Golan
-
Al'ummar kasar Faransa sun yi maraba da matakin Shugaba Holland
Dec 02, 2016 07:51Fiye da kashi 80% ne na Al'ummar kasar Faransa suka bayyana farin cikin su kan matakin da shugaba Holland ya dauka na rashin tsayawa takara a zaben 2017
-
Hollande Ba Zai Tsaya Takarar Shugabancin Faransa A Zaben 2017 Ba
Dec 02, 2016 02:19Shugaban kasar Faransa Francios Hollande ya sanar da cewa ba zai tsaya takarar shugabancin kasar a zaben shekara ta 2017 ba.
-
Ana Barazanar Kona Masallaci A Michigan Amurka
Dec 02, 2016 02:16A cikin wata wasika da aka aike zuwa ga babban masallacin Michigan a kasar Amurka an yi barazanar yin kisan kiyashi a mulkin Donald Trump kan masallata irin na Hitler.
-
Majalisar Dokokin Amurka Ta Amince Da Daftarin Kudirin Sabunta Takunkumi A Kan Iran
Dec 02, 2016 02:10'Yan majalisun dattijai da kuma na wakilai a kasar Amurka sun amince da daftarin kudirin sabunta takunkumin Amurka a kan Iran har tsawon shekaru 10 masu zuwa.
-
Akwai Yiyuwar Yawan Matasan Da Zasu Kama Da Cutar AIDS Su Karu
Dec 01, 2016 13:05Hukumar UNICEF ta majalisar dinkin duniya mai kula da yara kanana ta bada rahoton cewa akwai yiyuwan yawan matasan da zasu kamu da cutar HIV / AIDS su karu da kashi 60 % nan da shekara ta 2030.
-
Majalisar Dokokin Kasar Slovakia Ta Kada Kuri'ar Rashin Amincewa Da Addinin Musulunci A Kasar
Dec 01, 2016 11:24A dai dai lokacinda kasashen turai suke nuna adawarsu ga addinin musulunci, majalisar dokokin kasar Slovakia ta kada kuri'a a yau Alhamis don hana addinin musulunci ya zama addinin da gwamnati ta amince da wanzuwarsa a kasar.
-
Majalisar Dinkin Duniya Ta Bukaci A Dauki Mataki Kan Kasashen Da Suke Ficewa Daga Kotun ICC
Dec 01, 2016 11:04Babban kwamishina na hukumar kare hakkin bil'adama ta Majalisar Dinkin Duniya Ya Bukaci A manya manyan makasashen duniya sau dauki matakan da suka dace kan kasashen da suke ficewa daga kotun kasa da kasa ta ICC ba tare da kwakwarar dalili ba.
-
Ban Ki Moon ya bukaci a taimakawa masu cutar Kanjamo
Dec 01, 2016 08:17Saktare Janar na Majalisar Dinkin Duniya ya bukaci da a taimakawa masu fama da cutar Kanjamo
-
Majalisar Dinkin Duniya Ta Bayyana Yiyuwan Kisan Yan Kabilar Rihinga A Kasar Myanmar Ya Zama Take Hakkin Bil'adama.
Dec 01, 2016 03:20Muhammad Raza Askari kwamishina mai kula da yan gudun hijira na MDD ya ja kunnin gwamnatin kasar Myanmar da ta yi hankali don kada kissan da jami'an tsaron kasar sukewa yan kabilar rohinga musulmi kuma tsiraru a kasar ya zama wani nau'i ne take hakkin bil'adama.