-
Adawar Faransa kan sake kakabawa Rasha takunkumi
Oct 13, 2016 07:39Gwamnatin Faransa ta nuna rashin amincewar kan sake kakabawa Rasha takunkumi saboda rikicin kasar Siriya
-
Za'ayi Taron Kasa da Kasa Kan Batun Syria A Wannan Asabar
Oct 12, 2016 12:07Ma'aikatar harkokin wajen Rasha ta sanar da cewa za'ayi wani taron kasa da kasa wanda zai hada dukkan masu ruwa da tsaki kan batun kasar Syria.
-
A Yau Ce Ranar Ashoora Goma Ga Watan Muharram Lokacin Miliyoyin Yan Shia A Duniya Suke Zaman Makoki
Oct 12, 2016 03:05Maliyoyin yan shia a duk fadin duniya suna makokin kisan Imam Husain (a) Jikan Manzon All..(s) a Shekara ta 61 na Hijira
-
Gwamnatin Amurca Ta Bada Dalar Amurka Miliyon 92.7 Don Tallafawa Yaki Da Talauci A Tarayyar Nigeria.
Oct 12, 2016 01:56Gwamnatin kasar Amurka ta bada sanarwan bada kudade dalar Amurca miliyon 92.7 don tallafawa gwamnatin kasar tarayyar Nigeria wajen yaki da talauci a kasar.
-
Hukumar Lafiya Ta Duniya Ta Bukaci Kasashen Duniya Da Su Taimaka Don Sake Gina Kiwon Lafiyar Kasar Haiti
Oct 12, 2016 01:08Hukumar Lafiya ta duniya ta nemi taimakon kasashen duniya don farfado da tsarin kiwon lafiya ta kasar haiti
-
Wani Dan Kunan Bakin Wake Ya Halaka Kansa A Kasar Mali
Oct 11, 2016 12:05Wani dan kunan bakin wake ya tarwatsa kansa a kusa da sojojin kasar Sweden da suke aiki karkashin dakarun wanzar da zaman lafiya na Majalisar Dinkin Duniya a kasar Mali.
-
Gwamnatin Kasar China Ta Musanta Zargin Cewa Sojojinta Sun Bar Wurarensu A Kasar Sudan Ta Kudu
Oct 11, 2016 06:30Ma'aikatar tsaron kasar China ta musanta zargin cewa sojojinta da suke aiki da rundunar majalisar dinkin duniya ta UNIMISS a Sudan ta kudu sun bar waurernsu na kare fararen hula a birnin Juba a cikin watan Yulin da ya gabata.
-
Kasar Rasha: Ingila Ita Ce Ummul Aba'isin Din Karuwar 'Yan Da'esh A Siriya
Oct 11, 2016 01:57Ma'aikatar tsaron kasar Rasha ta yi watsi da zarginta da Birtaniyya take yi na cewa ita ce babban dalilin ci gaba da rikicin Siriya, inda ta ce Birtaniyyan ita ce ummul aba'isin din karuwar 'yan kungiyar ta'addancin nan ta Da'esh a kasar Siriyan.
-
Angela Merkel Da Shugaba Isufu Sun Tattauna Matsalar Tsaro Da Ci Gaban Nijar
Oct 11, 2016 01:56A ziyarar da ta kai kasar Nijar, shugabar gwamnatin Jamus, Angela Markel ta tattaunawa da shugaba Muhammadu Isufu na Nijar din inda ta yi alkawarin taimaka wa kasar a fagagen tsaro, ilimi da aikin gona da bugu da kari kan matsalar bakin haure.
-
Farashin Man Fetur Ya Tashi A Kasuwar Hada-Hadar Man
Oct 11, 2016 01:56Rahotanni sun bayyana cewar an samu tashin farashin man fetur a kasuwar duniya ban sanarwar da shugaban kasar Rasha Vladimir Putin yayi na cewa kasarsa a shirye take ta goyi bayan kokarin da kungiyar OPEC ta kasashe masu arzikin man fetur take yi na takaita irin man da ake fitarwa a kowace rana.