-
Damuwar MDD kan ci gaba da kai hare-hare kan cibiyoyin kiyon lafiya
Oct 05, 2016 02:27Bayan watsa rahototanni da dama dangane da kai hare-hare kan cibiyoyin kiyon Lafiya a yankuna daban daban na Duniya, babban saktare Janar na Majalisar Dinkin Duniya Banki Moon ya bukaci kwamitin tsaro na MDD da ya dauki kwararen matakai a kan wannan batu.
-
Rasha Ta Sake Jaddada Ci Gaba Da Taimakon Gwamnatin Siriya Wajen Fada Da Ta'addanci
Oct 04, 2016 07:46Jakadan kasar Rasha na dindindin a Majalisar Dinkin Duniya Vitaly Churkin ya bayyana niyyar gwamnatin kasarsa na ci gaba da taimakon kasar Siriya wajen fada da 'yan ta'adda yana mai cewa idan da ba don shigowar sojojin Rasha ba da yanzu tutocin kungiyoyin Da'esh da Al-Qa'ida suna kadawa a birnin Damaskus.
-
Mutane 6 Sun Mutu Sakamakon Wani Harin Ta'addancin Kungiyar Taliban A Afghanistan
Oct 03, 2016 08:29Alal akalla mutane 6 sun rasa rayukansu kana wasu kuma sun sami raunuka sakamakon wani mummunan hari da 'yan kungiyar Taliban suka kai lardin Jawzjan na kasar Afghanistan.
-
Mutanen Kolombiya Sun Ki Amincewa Da Yarjejeniyar Sulhu Da Kungiyar FARC
Oct 03, 2016 08:28Rahotanni daga kasar Kolombiya sun bayyana cewar al’ummar kasar sun ki amincewa da yarjejeniyar zaman lafiya da gwamnatin kasar ta kulla da ‘yan tawayen FARC da nufin kawo karshen yakin basasar da aka kwashe shekaru 52 ana fafatawa a kasar.
-
An bukaci Kwamitin tsaro na MDD ya gudanar da zama kan birnin Halab na Siriya
Oct 03, 2016 02:11Kasashen Aspaniya da Faransa sun bukaci Kwamitin tsaron na Majalisar Dinkin Duniya da ya gudanar da zama kan abinda ke faruwa a birnin Halab na kasar Siriya.
-
Siriya : EU Ta Kaddamar da Shirin Agajin Gaggawa A Halep
Oct 02, 2016 13:58kwamitin tarayya Turai ya sanar da kaddamar da wani shirin agajin gaggawa na kungiyar ta (EU) domin baiwa kungiyoyin agaji damar taimakawa al'ummar Halep dake cikin tsaka mai wuya a daidai lokacin ake ci gaba barin wuta ta sama da kasa a yankin.
-
Adawar MDD a kan bincike dangane da ta'addancin da Saudiya ta yi a Yemen
Oct 01, 2016 14:25Majalisar Dinkin Duniya ta bayyana adawarta kan gudanar da bincike dangane da ta'addancin masarautar Ali-sa'oud a kasar Yemen.
-
Rasha ta galgadin Amurka kan hari ga Sojojin Siriya
Oct 01, 2016 14:24Ma'aikatar harakokin wajen Rasha ta galgadi Amurka da kadda ta kuskura ta kai hari kan Sojojin Siriya
-
An Hallaka Wasu Kwamandodin Al'Qaida A Yemen
Oct 01, 2016 07:12Rahotanni daga Yemen na cewa wani harin jirgi marar dreba ya hallaka wasu kwamandodin kungiyar Al'Qaida biyu a tsakiyar kasar.
-
Facebook Ya Kirkiro Da Shafin Fullanci
Oct 01, 2016 07:07Shafin sada zumunta na Facebook ya kirkiro da shafin fullanci, sakamakon yadda fillani ke amfani da shafin kamar sauran kabilu a duniya.