-
Turkiyya Ta Yi Allawadai Da Matakin Hana Jawabin Erdogan A Jamus
Jul 31, 2016 11:00Fadar shugaban kasa a Turkiyya ta yi allawadai da matakin da kotun tsarin mulkin Jamus ta dauka na hana watsa wani jawabin shugaban kasar Racep tayib Erdogan kai tsaye ga al'ummar kasarsa dake ganganmi a birnin Cologne na kasar Jamus a yau.
-
Harbi Kan Mai Uwa Da Wabi A Amurka Ya Dauki Rayuka
Jul 31, 2016 07:49Wasu Mutane Sun mutu da kuma Jikkata A Harin Kan Mai Uwa Da Wabi A Garin Sten da ke jahar Texas Na Amurka
-
Ana ci gaba da samun sabani a Gwamnatin Faransa a kan Kasar Libiya
Jul 30, 2016 14:37Tun bayan hallaka Sojojin Faransa uku a kasar Libiya ake ci gaba da samun sabani tsakanin magabatan kasar dangane da gungun da ya kamata Faransa ta goyawa baya wajen yaki da 'yan ta'adda.
-
Indonusiya Ta Zartar Da Hukuncin Kisa Kan Wasu 'Yan Nijeriya 3 Masu Fataucin Kwaya
Jul 29, 2016 12:48Rahotanni daga kasar Indonusiya sun bayyana cewar mahukunta a kasar sun zartar da hukuncin kisa kan wasu mutane hudu da aka same su da laifin fataucin muggan kwayoyi duk kuwa da kirayen da cibiyoyin kasa da kasa suka yi mata na dakatar da aiwatar da hukuncin kisa kan wadannan mutane da adadinsu ya kai 14.
-
Amnesty International Ta Yi Allah Wadai Da Takurawa 'Yan Jarida A Turkiyya
Jul 29, 2016 12:47Kungiyar kare hakkokin bil'adama ta kasa da kasa Amnesty International ta yi Allah wadai da abin da ta kira irin dirar mikiyan da gwamnatin Turkiyya take yi wa kafafen watsa labaran kasar tun bayan juyin mulkin sojin da bai ci nasara da aka yi a kasar a ranar 15 ga wannan watan na Yuli da muke ciki.
-
Al' Nusra Ta Yanke Alaka da Al 'Qaeda
Jul 29, 2016 02:02kungiyar ta'ada ta Al' Nusra a Syria ta sanar da yanke duk wata alaka da babbar kungiyar ta'adanci ta Al 'Qaeda.
-
An Samu Karuwar Kyamar Musulmi A Kasashen Birtaniya Da Faransa
Jul 28, 2016 13:48An samu karuwar kyamar mabiya addinin musluncia cikin kasashen Birtaniya da kuma faransa a cikin lokutan baya-bayan fiye dakowane lokaci a shekarun da suka gabata.
-
Faransa ta yi maraba da gudumuwar da kasar Mali ke bayar wa a yaki ta ta'addanci
Jul 28, 2016 01:25Shugaban kasar Faransa ya yi marhabin da fadada aiki tare da kasar Mali a fagen yaki da ta'addanci.
-
MDD ta yi galgadi kan cin zarafin Mata a kasar Sudan ta Kudu
Jul 28, 2016 01:24MDD ta yi galgadi kan yadda ake ci zarafin Mata a birnin Juba na kasar Sudan ta Kudu
-
Majalisar Dinkin Duniya Ta Gargadi Shugaban Kasar Sudan Ta Kudu
Jul 27, 2016 01:13Majalisar Dinkin Duniya ta gargadi shugaban kasar Sudan ta Kudu kan ya guji gudanar da duk wani nade-naden mukamai da suka yi hannu riga da yarjejeniyar sulhun da aka cimma a kasar.