-
Venezuella : Nicolas Maduro, Na Ziyara A Rasha
Dec 04, 2018 03:56Shugaban kasar Venezuella, Nicolas Maduro, ya fara wata ziyarar aiki a kasar Rasha, inda zai gana da takwaransa Vladimir Putin a birnin Moscow.
-
Rahoto: 'Isra'ila Ta Taimakawa Saudiyya Wajen Kashe Jamal Khashoggi
Dec 03, 2018 16:21Rahotanni sun bayyana cewar wani kamfanin leken asiri na haramtacciyar kasar Isra'ila ya taimaka wa gwamnatin Saudiyya wajen kisan gillan da jami'anta suka yi wa dan jaridar kasar mai sukar siyasar kasar Saudiyyan, Jamal Khashoggi, a kasar Turkiyya.
-
Kungiyar NATO Ta Sanar Da Shirinta Na Tattaunawa Da Rasha Kan Rikicin Ukraine
Dec 03, 2018 16:20Kungiyar tsaro ta NATO ta sanar da shirinta na tattaunawa da kasar Rasha dangane da rikicin da ya kunno kai tsakanin Rashan da kasar Ukraine cikin kwanakin nan.
-
Faransa : Taron Gaggawa Kan Boren Jama'a
Dec 02, 2018 17:22Shugaba Emanuel Macron na Faransa ya jagoranci wani taron gaggawa tare da wani bangare na gwamnatinsa a yau Lahadi, domin tattauna halin da kasar ke ciki a daidai lokacin Faransawa ke ci gaba da zanga-zangar adawa da tsadar rayuwa.
-
Trump Ya Bayyana Bush A Matsayin Gwarzon Amurka
Dec 02, 2018 04:39Shugaban kasar Amurka Donald Trump ya bayyana tsohon shugaban kasar George Herbert Walker Bush wanda ya rasu a daren Juma'a da ta gabata a matsayin gwarzon shugaban Amurka.
-
Iran Ta Kai Kukan Saudiyya Kwamitin Tsaro Saboda Kokarin Dagula Lamurran Tsaron Kasar
Dec 01, 2018 05:23Jamhuriyar Musulunci ta Iran, cikin wata wasika da ta aike wa babban sakataren Majalisar Dinkin Duniya da kuma shugaban Kwamitin Tsaron majalisar, ta isar da kukanta kan kokarin da Saudiyya take yi wajen lalata yanayin tsaro da kuma tattalin arzikin kasar Iran.
-
Shugaba Macron Ya Jaddada Wajibcin Gudanar Da Bincike Na Kasa Da Kasa Kan Kashe Khashoggi
Dec 01, 2018 05:23Shugaban kasar Faransa, Emmanuel Macron ya bayyana wajibcin gudanar da bincike na kasa da kasa dangane da kisan gillan da aka yi wa Jamal Khashoggi, dan jarida dan kasar Saudiyya mai suka gwamnatin kasar, da aka yi a karamin ofishin jakadancin Saudiyyan da ke birnin Istanbul na kasar Turkiyya.
-
Green Party Ta Bukaci A Amince Da Musulunci A Hukumance A Jamus
Nov 30, 2018 15:52Jam’iyyar Green Party a kasar Jamus ta bukaci da a amince da addinin mulsunci a hukumance a kasar.
-
Hollanda Ta Dakatar Da Sayarwa Saudiyya Da Makamai
Nov 30, 2018 15:52Gwamnatin kasar Holland ta dakatar da sayar wa Saudiyya da ma kasashen da suke cikin kawance da Saudiyya ke jagoranta, da ke kaddamar da hare-hare kan al'ummar kasar Yemen.
-
Cibiyoyin Musulmi Masu Ayyukan Jin Kai Na Kan Gaba A Canada
Nov 30, 2018 15:51an zabi wasu cibiyoyin musulmi biyu daga cikin cibiyoyin da suka fi kwazo a kasar Canada.