-
An Kori Ma'aikacin CNN Saboda Sukar Isra'ila
Nov 30, 2018 15:50Tashar talabijin ta CNN da ke kasar Amurka, ta kori dan rahotonta saboda nuna goyon baya ga al'ummar Palastine da kuma sukar lamirin Isra'ila.
-
Sojojin Siriya Sun Kakkabo Wasu Makamai Masu Linzami Na 'Isra'ila' Da Aka Harbo Su Cikin Kasar
Nov 30, 2018 11:15Sojojin Siriya sun kakkabo wasu makamai masu linzami na haramtacciyar kasar Isra'ila biyo bayan wasu hare-hare da suka kawo kudancin birnin Damaskus, babban birnin kasar Siriya lamarin da ya dakile kokarin wuce gona da irin da sahyoniyawan suka so yi.
-
Araqchi: Hakurin Iran Kan 'Yarjejeniyar Nukiliya' Yana Da Karshe
Nov 30, 2018 11:14Mataimakin ministan harkokin wajen kasar Iran kuma babban jami'i mai kula da yarjejeniyar nukiliyan da kasar ta cimma da manyan kasashen duniya ya bayyana cewa Iran tana ci gaba da ba wa kasashen Turai dama waje samar da hanyar ci gaba da aiki da yarjejeniyar nukiliyar, sai dai kuma hakurin Iran fa yana da iyaka.
-
Canada Ta Sanya Wa 'Yan Saudiyya 17 Takunkumi
Nov 30, 2018 05:00Kasar Canada, ta sanar da sanya takunkumin hana shigar kasar, ga wasu 'yan Saudiyya 17 da ake zargi da hannu a kisan dan jaridan nan Jamel Khashoggi a ranar 2 ga watan Oktoba da ya gabata a karamin ofishin jakadancin Saudiyyar na Santambul.
-
G20 : Trump Ya Soke Ganawa Da Takwaransa Na Rasha
Nov 30, 2018 03:55Shugaba Donad Trump, na Amurka ya soke ganawar da aka shirya zai yi da takwaransa na Rasha, Vladimir Putin, a daura da taron G20 na kasashe mafiya tattalin arziki na duniya, da za'a fara yau Juma'a a birnin Buenos Aires, na Argantina.
-
Ana Ci Gaba Da Zanga-Zangar Kin Jinin Taron G20 Da Bin Salman A Arjentina
Nov 29, 2018 17:46Dubun dubatan al'ummomin kasar Arjentina ne suke ci gaba da gudanar da zanga-zanga a birnin Buenos Aires, babban birnin kasar don nuna rashin amincewarsu da taron kungiyar G20 da za a gudanar a kasar da kuma halartar taron da Yarima mai jiran gado na Saudiyya, Muhammad bin Salman yayi.
-
(UNESCO) : An Sanya Reggae Cikin Jerin Al'adun Bil Adama Masu Tarihi
Nov 29, 2018 10:25Hukumar kyautata ilimi da kimiya da al'adu ta majalisar dinkin duniya, UNESCO, ta sanya wakokin Reggae na Jamaika a cikin jerin al'adun bil adama.
-
G20 : Ganawar Trump Da Putin Na Nan Daram_Kremlin
Nov 29, 2018 10:15Fadar shugaban kasa a Rasha ta tabbatar da cewa za'a yi ganawa tsakanin shugaban kasar Vladimir Putin da takwaransa na Amurka Donald a daura da taron G20 da za'a yi a Argentina.
-
Fao Ta Yi Gargadi Akan Karancin Kayan Abinci A Duniya
Nov 29, 2018 07:04Hukumar abinci ta duniya wace take a karkashin Majalisar Dinkin Duniya ta yi gargadi akan karancin abinci mai gina jiki a duniya
-
Rasha Ta bukaci Ganin Taliban Ta Shiga Cikin Tattaunawar Sulhu
Nov 29, 2018 07:02Ministan harkokin wajen kasar Rasha Sergey Lavrov ne ya bayyana haka a wani taro da aka yi a birnin Geneva yana maicewa: Wajibi ne ga gwamnatin kasar Afghanistan da ta zauna teburin tattaunawa da dukkanin bangarorin kasar, da su ka hada da Taliban