-
An Sake Zargin Yarima Mai Jiran Gado Na Saudiyya Da Hannu Wajen Kashe Kashoogi
Nov 29, 2018 06:52Shugaban kwamitin harkokin waje na majalisar dattijian Amurka Bob Corker ya bayyana cewa; Mafi yawancin 'yan majalisar dattijan Amurka sun yi imani da cewa Muhammadu Bin Salman yana da hannu a kisan da aka yi wa kashoogi
-
Amurka Na Kokarin Yin Kafar Ungulu Ga Shirin Tsagaita Wutan Kasar Yemen A Kwamitin Tsaro
Nov 28, 2018 17:29Amurka ta bukaci Kwamitin Tsaron MDD da ya dakatar da wani daftarin kudurin da aka gabatar da zai bukaci a gaggauta tsagaita wuta da cimma yarjejeniya a kasar Yemen, abin da ake ganinsa a matsayin kokarin Amurka na yin kafar ungulu ga kokarin da kasashen duniya suke yi wajen dakatar da wuce gona da irin Saudiyya a kan kasar Yemen din.
-
Dubban Tunusiyawa Sun Gudanar Da Zanga-Zangar Kin Jinin Yariman Saudiyya
Nov 27, 2018 17:53Dubun dubatan al'ummar kasar Tunusiya ne suka gudanar da wata gagarumar zanga-zangar kin jinin Yarima mai jiran gado na kasar Saudiyya, Muhammad bin Salman saboda zargin da ake masa da hannu cikin kisan gillan da aka yi wa Jamal Khashoggi, dan jaridar kasar Saudiyyan mai adawa da salon mulkin kasar.
-
Kasar Jamus Na Son Ganin An Yi Wa Kwamitin Tsaro Kwaskwarima
Nov 27, 2018 06:43Ministan harkokin wajen kasar Jamus Heiko Maas ne ya bayyana cewa: Al'murran duniya sun shiga cikin rudadin da tsarin kwamitin tsaro na yanzu ba zai iya warware shi ba
-
'Yan Sandan Turkiyya Sun Kai Samame Wani Gida A Ci Gaba Da Binciken Kashe Khashoggi Da Suke Yi
Nov 26, 2018 17:26'Yan sandan kasar Turkiyya sun kai wani samame wani katafaren gida da ke arewa maso gabashin lardin Yalova na kasar a ci gaba da binciken da suke gudanar kan kisan gillan da aka yi wa dan jaridar kasar Saudiyya din nan mai suka gwamnatin kasar Jamal Khashoggi a karamin ofishin jakadancin Saudiyyan da ke birnin Istanbul.
-
Kungiyoyin Kare Hakkokin Bil'adama Na Tunusiya Za Su Gudanar Da Zanga-Zangar Kin Jinin Ziyarar Bin Salman
Nov 26, 2018 17:26Kungiyoyin kare hakkokin bil'adama daban-daban na kasar Tunusiya sun sanar da cewa za su gudanar da wani gagarumin gangami don nuna rashin amincewarsu da ziyarar da Yarima mai jiran gado na kasar Saudiyya, Yarima Muhammad Bin Salman zai kawo kasar don nuna rashin amincewarsu da kisan gillan da Saudiyya ta yi wa dan jarida dan kasar Jamal Khashoggi.
-
Turkiyya : Sojoji 4 Sun Mutu A Hatsarin Helikofta
Nov 26, 2018 10:36Gwamnatin Turkiyya ta sanar da mutuwar sojinta hudu a wani hatsarin jirgin soji mai saukar ungulu a tsakiyar birnin Santambul.
-
Amurka : An Shawo Kan Wutar Dajin California
Nov 25, 2018 17:02Jami'an kwana kwana a Amurka sun sanar da shawo kan mummunar gobarar daji data kwashe sama da makwanni tana ci a arewacin birnin California.
-
Jamus Ta Dakatar Da Aikewa Saudiyya Makamai
Nov 25, 2018 11:52Kamfanonin kera makamai na kasar Jamus sun jingire da aikewa Saudiyya makamai bayan da kasar ta haramta cinikin makamai da Saudiyya
-
Faransawa Na Ci Gaba Da Yin Bore Akan Karin Kudin Makamashi
Nov 24, 2018 19:19Mazauan tsibirin Reunion na kasar ta Faransa sun fito kan tituna domin yin Zanga-zangar nuna kin amincewa da karin kudin makamashi