-
Banki Moon:Cire Sunan Saudiya daga jerin sunayan kasashen dake take hakkin kananan yara abin takaici ne
Jun 10, 2016 00:03Babban saktaren MDD ya ce Barazan ashi ya sanya aka cire sunan Saudiya daga jerin kasashen dake take hakin kananen yara A Duniya
-
Mutanen Kasar Holand Sun Bukaci Zaben Raba Gardama Kan Dangantakarsu Da Tarayyar Turai
Jun 09, 2016 13:02mutun 9 cikin mutane 10 a kasar Holanda basu amince da yadda jami'an tarayyar Turai suke jujjuya kungiyar ba.
-
MDD Ta Ayyana Kawo Karshen Yaduwar AIDS Kafin 2030
Jun 09, 2016 06:47MDD ta ayyana kawo karshen cutar AIDS/SIDA a siyasance, tare da yin alkawarin aiki tare da kasashe membobin ta don hana yaduwar cutar, da cimma burin da aka tsara kafin shekarar 2020, haka kuma, za su yi kokarin cimma burin kawo karshen yaduwar cutar kafin shekarar 2030.
-
'Yar takarar shugabancin Kasar Amurka ta Hillary Clinton Ta soki Donald Trump
Jun 09, 2016 02:19Hillary Clinto ta bayyana Donald Trump da cewa mayaudari ne.
-
Sudan: Kamun Babban Mai Fatauncin Mutane
Jun 09, 2016 02:18An Kame Mai Fataucin 'Yan gudun hijira A Kasar Sudan
-
Kungiyoyin Kare Hakkin Bil Adama Sun Soki Ban Ki Moon Kan Kisan Kiyashin Saudiyya A Yemen
Jun 09, 2016 01:17Kungiyoyin kare hakkin bil adama na kasa da kasa sun kirayi babban sakataren majalisar dinkin duniya da ya sake yin nazari kan cire sunan Saudiyya da ya yi daga cikin jerin sunayen kasashen duniya masu cin zarafin kananan yara.
-
Obama Ya Taya Clinton Murna
Jun 08, 2016 06:46Shugaba Barak Obama na Amurka ya taya uwal gida Hillary Cliton murna saboda kasancewa 'yar takarar fidda gwani ta jam'iyyar Demokuradiya.
-
Hillary Clinton Ta Zama 'Yar Takarar Jam'iyyar Democrats A Zaben Shugaban Amurka
Jun 08, 2016 01:09Rahotanni daga Amurka sun bayyana cewar tsohuwar sakatariyar harkokin wajen kasar Hillary Clinton ta zama 'yar kakarar Jam'iyyar Democrats a zaben shugaban Amurkan da za a gudanar bayan ta samu adadin kuri'un da ake nema ta lashe zaben fidda gwanin dan takarar shugabancin Amurka a karkashin jam'iyyar Democrat din.
-
Iyalan Muhd Ali Sun Yi Watsi Da Bukatar Erdogan Da Sarkin Jordan Na Jawabi A Wajen Jana'izarsa
Jun 08, 2016 01:08Iyalan shahararren dan damben duniyan nan marigayi Muhammad Ali sun ki amincewa da bukatar da shugaban kasar Turkiyya Recep Tayyip Erdogan da sarki Abdullahi na Jordan suka gabatar na ba su damar gabatar da jawabi a wajen jana'izar mamacin da za a gudanar a ranar Juma'a mai zuwa a Amurka.
-
EU Na Son A Tabbatar Da Haramta Shigar Da Makamai A Libya
Jun 07, 2016 06:50Babbar Jami'ar kula da manufofin ketare na kungiyar Tarayyar Turai, Frederica Mogherini, ta bukaci Kwamitin Sulhu na MDD da ya bai wa sojin ruwa na kasashen Turai damar sa-ido akan takunkumin hana sayen makamai da aka kakaba wa kasar Libya.