-
A Juma'a Mai Zuwa Ne Za'a Yi Jana'izar Marigayi Muhammad Ali
Jun 06, 2016 13:27Iyalan shahararren dan damben nan Muhammad Ali wanda ra rasu a Juma'ar da ta gabata sun sanar da cewa a ranar Juma'a mai zuwa ne za a gudanar da jana'izarsa da kuma bisne shi a garinsu na haihuwa wato Louisville, da ke jihar Kentucky a Amurka.
-
Kasashen Musulmi Da Dama Sun Fara Azumta Watan Ramadana
Jun 06, 2016 06:16Yau Litinin kasashen musulmi da dama sun fara gudanar da azumin watan mai alfarma, sakamakon ganin jaririn watan na Ramadana a daren jiya.
-
Hadarin Jirgin Kasa ya Lashe rayukan Mutane 3 a Kasar Belgium
Jun 06, 2016 01:06Akala Mutane 3 suka rasa rayukan su yayin da wasu 40 na daban suka jikkata sanadiyar hadarin jirgin kasa a Belgium.
-
An kashe wani Dan jarida na Amurka a Afganistan
Jun 06, 2016 01:06Wata Radion Gwamnatin Amurka ta sanar da kisan Dan kasar marubicin jarida tare da mai yi masa tarjama a kudancin Afganistan.
-
Libya / MDD : A Tabbatar Cewa Makamai Ba Za Su Fada Hannuwan Da Basu Dace Ba
Jun 04, 2016 00:45Kwamitin sulhu na MDD ya nemi gwamnati hadaka ta Libya data tabbatar da cewa makaman da za'a sayar mata ba za su fada cikin hannuwan da basu dace ba.
-
Muhammad Ali Ya Rasu
Jun 04, 2016 00:41Allah ya yiwa fitaccen zakaran damben daya kafa tarihi a duniya, Muhammad Ali rasuwa.
-
An Tashi Taron OPEC Ba Tare Da Cimma Matsaya Kan Yawan Mai Da Za Su Dinga Fitarwa Ba
Jun 02, 2016 12:49Rahotanni daga birnin Vienna sun bayyana cewar kasashen kungiyar OPEC masu arzikin man fetur a duniya sun tashi a taronsu da suka gudanar a yau din ba tare da cimma matsaya dangane yawan man da za su dinga fitarwa a kowace rana ba.
-
An Daure Wani Mutum Da Ya Ci Zarafin Wata 'Yan Majalisa Musulma A Belgium
Jun 02, 2016 06:26Kotu ta yanke hukuncin daurin watanni 6 a gidan kaso a kan wani mutum da ya ci zarafin wata 'yar majalisar dokokin kasar Belgium musulma saboda addininta.
-
Hari kan Matatar Man dake kalkashin kungiyar ISIS A Siriya.
Jun 02, 2016 01:09Jiragen yakin kasar Rasha sun ruwa bama-bamai kan wata Matamar Man fetur dake kalakashin kungiyar ISIS a kasar Siriya.
-
Italiya : An Cafke Masu Safarar Bakin Haure 16
May 31, 2016 13:26‘Yan sanda a Italiya sun sanar da cafke wasu mutane 16 da ake zargi da safarar baki haure daga kasar Libya zuwa yankin na Turai.