-
Rasha Ta Yi All..Wadai Da Kiran Montnegro Zuwa Zama Memba A Cikin NATO
May 22, 2016 00:15Kakakin fadar Crimlin a birnin Mosco ya yi All.. wadai da gabatar da bukata ga gwamnatin kasar Mont-Nigro don shiga kungiyar Tsaro ta NATO
-
Lauyoyin Iyalan Da Suka Rasa Rayukansu A Harin 11/Sept. Sun Zargi Saudiyya Da Kokarin Rufe Gaskiya
May 21, 2016 00:42Lauyoyin da suke wakiltar sama da iyalai 2000 da suka rasa danginsu a harin ta'addancin 11 ga watan Satumba, 2001 sun zargin gwamnatin Saudiyya da kokarin rufe gaskiyar hakikanin abin da ya faru.
-
Amurka Ta Kafa Wa Pakistan Sharudda Kafin Ba Ta Taimakon Kudade
May 21, 2016 00:41'Yan majalisar wakilan Amurka sun sanar da wasu sabbin sharuddan da wajibi ne gwamnatin Pakistan ta cika su kafin su amince gwamnatin Amurka ta ba ta kudaden taimakon da ta sa ba ba ta.
-
Harin Paris : Saleh-Abdesalam Yaki Cewa Ufan Gaban Alkalai
May 20, 2016 06:05karon farko daya bayyana gaban kotu akan tuhumar da ake masa da shirya harin 13 ga watan Nowamba a Paris, Saleh-Abdesalam yaki amsa tambayoyin alkalai.
-
An Gano Tarkacen Jirgin EgyptAir
May 20, 2016 05:08Rundinar sojin kasar ta sanar da gano takarcen jirgin saman EgyptAir wanda ya fada a tekun Bahar Rum da jijibin safiyar Alhamis.
-
Kasar Amurka Ta Goyi Bayan Ci Gaba Da Kasancewar Iraki A Matsayin Kasa Daya Dunkulalliya
May 19, 2016 23:40Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Amurka ya bayyana cewa: Gwamnatin Amurka tana goyon bayan ci gaba da kasancewar Iraki a matsayin kasa daya dunkulalliya, don haka ba ta amince da duk wani shirin ballewar wani yanki daga cikin kasar ta Iraki ba.
-
Magoya Bayan Shugabar Kasar Brazil Sun Ce Dakatar Da Ita Juyin Mulki Ne A Kasar
May 19, 2016 22:51Shugabar kasar Brazil Dilma Rousseff da aka dakatar da ita daga kan shugabancin kasar Brazil domin fuskantar shari'a ta ce an yi hakan ne domin biyan bukatun wasu manyan kasashen duniya.
-
Jirgin Egypt Air Ya Fadi Ne A Tekun Bahar Rum
May 19, 2016 06:41Rahotanni dake cin karo da juna na cewa jirgin fasinja nan na Egypt Air daya taso daga Paris zuwa Alkahira ya fadi ne a tekun Bahar Rum.
-
Wani Jirgin Saman Fasinjan Kasar Masar Ya Bace A yau Alhamis
May 19, 2016 00:56Kamfanin jiragen samar kasar Masar (Egypt Air) ya sanar da bacewar wani jirgin saman fasinjar da ke dauke da mutane 69 a cikinsa a kan hanyarsa ta zuwa birnin Alkahira, babban birnin kasar Masar din daga birnin Paris, babban birnin kasar Faransa.
-
Belgium Ta Yi Suka Kan Gina Katangar Tsaro Domin Hana 'Yan gudun Hijira Shiga Turai
May 18, 2016 09:55Ministan harkokin wajen kasar Belgium ya ce: Gina katangar tsaro da nufin hana kutsen 'yan gudun hijira zuwa cikin kasashen yammacin Turai ba zai taba magance matsalar ba.