-
Taron kasashen Da Suka Cimma Yarjejeniyar Sauyin Yanayi Na MDD A Jamus
May 16, 2016 05:35A yau Litinin ne a birnin Bonn na kasar Jamus, za a bude taron karo na farko na kasashen da suka cimma yarjejeniyar sauyin yanayi na MDD UNFCCC bayan sa hannu kan yarjejeniyar Paris.
-
Venezuela : Za 'a Hukunta Kamfani Da Ya Dakatar Da Aiki
May 15, 2016 06:31Shugaban kasar venezuela Nicolas Maduro ya bayyana Za' a hukunta duk wani kamfani ko ma'aikatar da ta dakatar da aiki a kasar da nifin kawo cikas ga tattalin arzikin kasar.
-
Wikileaks Ya Fasa Kwai Kan Boyayyiyar Alakar Da Ke Tsakanin Sabon Shugaban Brazil Da Amurka
May 15, 2016 00:53Shafin Wikileaks mai fallasa bayyanan sirri ya fasa kwai dangane da boyayyiyar alakar da ke tsakanin shugaban rikon kwarya na kasar Brazil Michel Temer da hukumar leken asiri ta Amurka CIA.
-
Kungiyar Unesco Ta soki Haramtacciyar Kasar Isra'ila.
May 14, 2016 15:13Kungiyar da ke kare al'adu ta majalisar dinkin duniya ta soki yadda 'yan Sahayoniya ke kai wa yaran palasdinawa hari.
-
An Shiga Halin Ko ta kwana A Kasar Venezuela
May 14, 2016 15:12Shugaban Kasar Venezurla, Nicolas Maduro ya kafa dokar ta baci a kasar bisa zargin kokarin kifar da gwamnatinsa.
-
Guinea Da Liberiya Sun Jaddada Bukatar Hadin Kai A Fegen Yaki Da Ta'addanci
May 14, 2016 06:15Kasashen Guinea Conakry da Liberiya sun jaddada bukatar hadin kai da taimakekkeniya a tsakaninsu a fagen yaki da ta'addanci.
-
Britana Zata Gaggauta Aikin Mayarwa Nigeria Da Wasu Kasashe Kudanden Da Aka Sace Daga Wajensu
May 14, 2016 05:03Priministan kasar Britania David Cameron ya bada sanarwan cewa za'a gaggauta kokarin da kasashen duniya suke yi na mayarwa Nigeria
-
Bukatar Karfafa Alaka Tsakanin Kungiyar Tarayyar Afrika Da Majalisar Dinkin Duniya
May 13, 2016 06:32Majalisar Dinkin Duniya ta bukaci karfafa alaka tsakaninta da kungiyar tarayyar Afrika da nufin bunkasa harkar tsaro da sulhu a nahiyar ta Afrika.
-
Amurka Na Shirye Don Sassautawa Libya Takunkumin Sayan Makamai
May 13, 2016 00:52Gwamnatin Amurka ta ce a shirye take wajen sassauta takunkumin sayan makamai na MDD ga kasar Libya, domin taimakawa gwamnatin hadaka ta kasar yaki da kungiyar (ISIL).
-
Gwamnatin Masar Ta Sanar Da Shirinta Na Kara Habaka Alaka Da H.Kasar Israila
May 12, 2016 05:29Ministan harkokin wajen gwamnatin Masar ya bayyana cewa; Kasar Masar a shirye take ta kara habaka alaka da taimakekkeniya da gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila musamman a fagen yaki da ta'addanci.